Shi'a Da Gwagwar maya Tv

Shi'a Da Gwagwar maya Tv

Share

this page we are only posting for happen about all Muslims in the world I hope Allah help us

14/04/2023

SALLAR FANSAR SALLOLI A JUMA'AR ƘARSHE NA WATAN RAMADAN

*Sayyid Abdullahi Ashura*

Yazo a ruwaya cewa "Duk wanda yayi wannan Sallar a wannan ranar ta Juma'ar ƙarshen watan Ramadan, To zata fanshi sallolinshi dabasu cikaba ta shekara dubu. Imam Ali (AS) shine ya ruwaito daga manzan Allah (S), da aka tambayi manzon Allah akan mutun baya wuce shekara 60 zuwa 70 sai yace sauran shekarun zasu fanshi iyayenshi, matarshi, yan uwanshi dama mutanen garinsu.

*YADDA AKEYIN SALLAR:*

Ana yin Raka'a 4 kowace raka'a Fatiha 1 inna Anzalnahu 15 Inna A'daina 15 bayan sallama sai salatin annabi sau 100.

Sannan bayan an kammala ana so ayi wannan Addu'ar dake ƙasa, wanda yayi wannan addu'ar to zai hadu da ɗayan biyu, Kode Allah ya tsawaita rayuwarshi har yakai wata shekarar ko kuma ya gafartamasa in ya mutu. Ga Addu'ar kamar haka:

اللهم لا تجعله أخر العهد من صيامنا إياه، فاءجعلته فاجعلني مرحوما، ولا تجعلني محروما.

Anayin wannar Sallar daga fitowar ranar zuwa zawalinta, dafatan zaku sanyamu cikin Addu'o'inku masu girma.

13/04/2023

Qusdus day tareda Sheikh Ibrahim Yaqub Al-Zakzaky (H)
12/04/2023

05/12/2021

"Juyi ba Shine Kafa Mulki ba, Juyi Sauyin Zukata ne, Sauyi ne a Zuci.

~Sayyid Ibraheem Zakzaky (H).

05/12/2021

*HIRA TA MUSAMMAN DA SHAIKH IBRAHEEM ZAKZAKY (H) A TASHAR A B S TV.*
———————
A B S TV. [Ahlulbayt Broadcasing Services] na tafe da hira ta musamman da Jagoran Harkar Musulunci a Nigeria , Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) akan Waki’ar Zaria ta shekarar 2015.

A cikin hirar, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya bayyana irin abubuwan da ya gani a lokacin Waki’ar Gyallesu, da kuma yadda ya zauna a hanun DSS a Abuja, Kaduna da kuma Kurkukun Kaduna.

Jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky zai zo maku ne, ranar Lahadi 12 ga Disamba, 2021.

Ku kasance tare da tashar A B S TV. don kallon wadannan hirarraki.
Sanarwa:
A B S TV, Tashar’Yanci da Sadaukarwa.

29/11/2021
27/11/2021

Jawabin Jagora Sayyed Ibraheem Zakzaky (H)...

Na ranar Asabar 20/11/2021, lokacin da Ƴan'uwan Kano s**a Kai masa Ziyara, a Abuja.

Jawabin da yayi sanadiyyar rushewar ginin da Shaiɗan yayi na Fitina a Kano.

Koka saurara kayi sharing dan ƴan uwa, akwai wadan da basu saurara ba.

26/11/2021

Gwagwarmaya sabon shafi kenan Wannan itace Juma'a ta Farko Acikin sabon shafin da'aka bude muqaddimar free khuduba.

Photos from Shi'a Da Gwagwar maya Tv's post 26/11/2021

Jagoran "yan uwa na jahar Kano seikh Dr sunusi abdulqadir Yana gabatar da jawabin free huduba

12/10/2021

Wannan Dan sandan ma'aiki kenan da waqarsa ta imam (Ali Alaihissalam) Awajan mauludin Fiyayyen Halitta Manzo (s.a.w.a.s).

02/10/2021

Kalli ka gani yadda gwamnatin gana tasa jami,an tsaro suke ba yan kasarta masu tattakin yaumu arba,ain kariya ba irin kasata ba da take kashe masuyi.

15/09/2021

Assalamu'Alaikum
Warahmatullah
Bayin Allah masu darajah

25/07/2020

25July Bazamu Mantaba Kuma Muna Sane Dakowa.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kano