GYARA KAYAN KA
advertising
17/06/2024
Shugabanci ko 'Jagoranci yana nufin shugabantar al'ummah ko mulki ko samun madafan iko ko jagorancin al’umma. Haka kuma shugaba shi ke tabbatar da cewa an bin doka da oda k**ar yadda aka tsara. Kuma shi ne mai bayar da umarni wajen tafiyar da ayyukkan yau da kullum wadanda mabiyansa ne sukeyi. Shi ko wucewa gaban al’ummarsa na biye da shi. Kowa ya zura masa ido don daukan umarni da biyayya ga abin da ake so ya yi a bisa tsarin doka. Duk da cewa shugaba idan ya taka doka za'a iya hukuntashi
Abin lura a nan shi ne shugaba bawa ne wajen hidimta wa al’ummarsa, ta hanyar jagorantar su a cikin al’amauran da ya shafi cigaban su da Kuma Abubuwan bukatunsu. Jagoranci muhimmin aiki ne na gudanarwa wanda ke taimakawa wajen haɓaka aiki da kuma cimma burin Al'umma
Toh amma hakan yayu a Najeriya kuwa yayi Shugaban ci ba musan inda ya dosa ba kalli fanni tsaro abun kullum sai addu,a gashi fannin kayan Abinci kuwa sai mu ce Allah ya kyauta ameen
Matsalar Najeriya bata Karin albashi bane a yanzu gwamnati tayi control price shine ina hankalin ka yake an baka dubu sittin 60 masara dubu tamanin 80 gaskiya mu farka talaka
Taken wannan Sharhi shine
Mun waye amma bamu da wayo ko mai amfani dimokuradiyya a gun mu ????
Kasan ce da AMAAN MULTIMEDIA
ABBA NUHU ABUBAKAR
03/05/2024
Ranar ƴan jarida ta duniya: Aikin jarida a yanayi na ƙalubale iri-iri
A kowacce ranar 3 ga watan Mayu ne Majalisar Dinkin Duniya ke gudanar da bikin ranar ‘yancin ‘yan Jarida ta Duniya, bikin da ke gudana da nufin samar da cikakken ‘yancin tofa albarkacin baki a aikin na jarida, sai dai a wannan karon ranar na zuwa a dai dai lokacin da tarin ‘yan jarida ke fuskantar tarnaki a ayyukansu.
ranar: 03/05/2024 -
Bisa al’ada hukumar UNESCO ke jagorantar gudnar da bikin ranar a kowace shekara tun bayan da Majalisar Dinkin Duniya ta amince da fara gudanar da bikin ranar a shekarar 1993 da nufin bai wa ‘yan jarida cikakkiyar damar samun bayanai da kuma yaɗa su, baya ga samun damar iya sharhi ko tofa albarkacin baki kan dukkanin lamurra ba tare da nuna musu tsangwama ko ƙyara ba baya ga bai wa ma’aikatan na jarida cikakkiyar kariya daga dukkan barazana ko hare-hare.
Kamar kowacce shekara a wannan karon ma hukumar ta UNESCO ita ke gudanar da bikin ranar da hadin gwiwar gwamnatin Chile a birnin Santiago, yayin da gangamin bikin ranar ke gudana a fiye da kasashe 100.
Taken ranar a bana shi ne halin da aikin jarida ke ciki a wani yanayi da Duniya ke fuskantar tarnaki ta fuskar yaki da dumamar yanayi, lamarin da ya sanya hukumar ta UNESCO nanata kiran ganin ‘yan jaridan sun jajirce wajen isar da sakwannin don magance matsalolin da s**a dabaibaye duniya.
A nata bangaren kungiyar tarayyar Turai ya bayyana bikin ranar ‘yancin ‘yan jaridan ta bana a matsayin mai cike da tarnaki, lura da yadda kasashe fiye da 60 ke gudanar da zabuka wanda ya sanya aikin jarida a tsaka mai wuya.
Sanarwar da UNESCO ta fitar game da ranar, ta ce wajibi ne gwamnatocin kasashe su bayar da cikakkiyar kariya ga ‘yan jarida don kauce wa kai musu hare-hare musamman a bakin aiki tare da basu damar gudanar da ayyukansu a lumana, yayin da hukumar ta yi tir da kai hare-hare kan ‘yan jaridar wadanda da dama kan rasa rayukansu a bakin aiki.
29/03/2024
Rundunar yan sanda ta jahar Kano tayi nasarar k**a wasu yan Daba da s**a àddabi anguwar dorayi a ko karinta na kawo zaman lfy a jahar Kano comishina yan sanda ya bada umarni shiga lungu da sako don k**a duk wani mai kokarin ta da tarzoma Allah ya kawo sauki ameen
Dear Nigerians, this year 2024!!!
“No gree for terrorists, No gree for perpetrators of insecurity"
11/01/2024
With Salihu Tanko Yakasai – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
A cikin ƙaddarar mu Allah ka tsare mu neman ko ma wane irin taimako gun wanda zaije yana yayata mu amin
🤲🏻
Da hadin kai kanmu za muci nasara akan shugaban nin mu
KANAWA UWAR MU DAYA UBAN MU ALLAH GA JAHAR KANO ALLAH KA BAMU ZAMAN LFY AMEEN
May Allah continue to guide, protect and bless us. Amen
15/11/2023
The qualities of a good leader
Whenever and wherever human beings are gathered together in large numbers, they need leadership. Even children need their school prefects and schools captains ! Armies need Generals. Civilians need governments, captains of industry and intellectual leaders of thought as well. Men whether of the East or the West, require to be led and each group 'throws up' its own leaders in each succeeding generation. Whether in the school-room, or on the battlefield or in governmental deliberations, people who are natural leaders and who are chosen to lead, always have the same qualities of character and of outlook.
In the first place, it is the personal qualities that count for most, in other words, the personality. A leader, in any sphere, must be someone who can be looked up to and respected. His personal judgment must be trusted and he must be able to evoke love and warmth from those he leads. So the, the first quality of a leader is that he must have the ability to win over men's hearts.
Secondly, he must have intellectual control over his followers and a mind that is capable of assimilation what is true and what is right and then of exerting this over others. It is useless, no matter what personal qualities or what intellectual prowess a man may have, if he lacks the initiative and the will to lead and to rally men around him.
Ƴan bindiga sun kashe mutum 1,715 a Najeriya cikin wata uku
Wani rahoto na kamfanin Beacon Consulting mai nazari kan tsaro a Najeriya ya ce ƴan bindiga sun hallaka mutum 1,715 a faɗin Najeriya tsakanin watan Yuli zuwa Satumban 2023.
A cikin rahoton wanda kamfanin ya fitar yau Alhamis, ya ce an kashe mutane mafi yawa ne a yankin arewa maso gabashin ƙasar, inda aka kashe mutum 491.
Sai kuma yankin arewa masotsakiyar ƙasar inda aka kashe mutum 366.
Arewa maso yammacin ƙasar ne na uku a yawna mutanen da aka kashe, inda aka kashe mutum 362.
Jihohin da lamarin ya fi muni su ne Borno da Filato da kuma Zamfara.
Najeriya dai na fama da matsalolin tsaro a yankunan daban-daban na ƙasar, waɗanda s**a haɗa da na ƴan fashin daji a arewa maso gabas da Noko Haram a arewa maso gabashin ƙasar.
Bugu da ƙari ana fama da matsalar ƴan fashi da kuma masu garkuwa da mutane a arewa maso tsakiya da kuma kudancin ƙasar
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
4241
