Kachako Islamic medicine centre kimec

Kachako Islamic medicine centre kimec

Share

Kachako islamic medicine centre cibiya ce da aka samar da ita shekaru da yawa da s**a gabata, karka

14/01/2025

Kasha Maganin maza iri-iri amma bakajin komai baya maka tasiri?
To Yi marmaza ka gwada NA MUSAMMAN
Ingantaccen Magani mai magance Matsalar saurin kawowa da raunin mazakuta, tare da tsaftace ruwan maniyyi na da namiji da kara sha'awa.
08144450499, 08144451544
Ko a office dinmu dake No 18 Hotoron Fulani Ramin Kwalabe Opp NNPC Mega Station

21/05/2022

KACHAKO ISLAMIC MEICINE CENTRE DON LAFIYAR AL'UMMA

19/05/2022

Ingantaccen maii na gyaran gashi wato *maisheen* ga maxa & mat
Yana qara
Laushin gashi
Bakin gashi
Tsawon gashi
Yawan gashi
Sannan yana kashe amosani tareda duk wani nau in cututtukan dake damun gashi
Dama de sau ransu
*DM* to my in my whatsapp account if you want :07033850346

29/03/2022

NAHAL HADADDE, TURARA KISHA MAMAKI
Ayi hayaki dashi a gaba, yana kara martabar ya mace, gamsar da miji, kara soyayya, samar da matsayi da martaba a wurin miji, Kedai Saikin gwada.
08144450499

07/03/2022

Kachako Islamic Medicine Center
(Cibiyar Dr Yakubu Maigida Kachako)
Cibiyace da take taimakawa al'umma akan larurorin su kamar Matsalar shaidanu/Aljanu Kamar jinnul Ashiq wato aljanin soyayya mai hana mace ko aljana mai hana namiji aure, magungunan gyaran jiki na mata, rage kiba, hawan jini, ciwon suga da sauransu.
Ga wanda suke da bukata zasu iya samun mu a 08144450499, 08144451544 ko [email protected]
Like our page for more update on modern traditional Health care

07/03/2022

Assalamu Alaikum it has been a while, ga iyaye masu fama da matasa masu matsalar shaye shaye muna da Tarbiyya Rehabilitation Center domin killace su da basu magunguna na gargajiya da addu'o'i
Ana iya samun mu a 08144450499

08/10/2021

YADDA AKE AMFANI DA KHAL TUFA DOMIN RAGE KIBA (SLIMMING) KO TEBA
Wannan Shine Sinadarin Khal tufa wato Natural Cider Vinegar
Sinadarin yana taimakawa matuka domin magance matsalolin rashin lafiya na jikin dan dan Kamar Gyaran fuska, matsalolin da s**a shafi ciki da matsalolin mafitsara da dai sauransu.
Amma a yau zamu kawo yadda za ayi amfani dashi domin rage kiba, (Slimming) Ko Teba
Yadda ake amfani dashi shine a samu ana samun cikin mufi biyar da khal tufa a zuba a kofi a zuba Kimec Slimming Powder a ciki sai a sha safe da dare
Amma idan mutum bai da ulcer
idan mutum yana da ulcer sha kimec slimming powder a ruwan dumi sau biyu a rana
Wannan hadin yana da tasiri matuka domin cikin karamin lokaci ake samun abin da ake so
Wadda son Kimec Slimming Powder ko neman karin bayani ko wani Abu daban A kira
08144450499
Ko a office Din Mu Dake No 18 Hotoron Fulani Ramin Kwalabe Kano State

08/10/2021

Bawon Kwai Yana dauke da Sinadarin Calcium kaso casa'in cikin dari 90%
Shikuma Nono Yana dauke da sinarin Calcium kaso goma cikin dari 10%
Shikuma Sindarin Calcium Nada tasiri matuka bangaren abin da ya shafi kashin dan Adam
Amfani da dakakken bawon kwai cikin nono zai taimaka wajen bawa jikin dan adam kaso 100% Na sinadarin Calcium Da yake bukata
Zai taimakawa masu fama da cutuka kamar
1- Ricket a yara
2- Osteomalacia
3- Osteoporosis
4- Arthritis (Masu fama da matsalar ciwon kashi mai sa rikewar wasu sassa na jiki wadda wani lokutan ake kira sanyin kashi)
Da sauran cututtukan da duka shafi kashin dan Adam
Domin neman karin bayani
08144450499

06/10/2021

AMFANIN KANIMFARI DA MADARA
Da yawa mutane suna neman magani ne Amma sai su tsallake asalin maganin su si tafi neman wani abu daban bisa Rashin Sani
A yau insha Allah zamu Kawo biyu daga cikin amfanin kanimfari da madara ta ruwa ko nono
1. Yana Maganin Saurin Kawowa
Matsalar Saurin kawowa matsala ce da tafi samun Magidanta Musammun masu karancin shekaru Wadda hakan a tare dasu babbar illah ce da kuma barazana a zamantakewar su da iyalan su
2. Matsalar infection
Matsalar infection wadda akafi sani da sanyin mara shima yana cikin matsalar dake damun Al'umma a wannan lokaci maza da mata yan mata da zawarawa kai harda matasa
Shin ta wacce hanya za a iya magance wadannan matsaloli da kaninfarin?
Za nemi
1.Garin Kanunfari
2.Madara/nono
Za a samu kaninfari rabin karamin cokali a zuba a cikin karamin kofi na madara ta ruwa ko nonoa juya sosai sannan sai a shanye ana sha ne sau daya a rana tsawon kwana 3 Kachal
Don Neman Karin Bayani ni tambaya ko kuma neman wani taimako sai a kira
08144450499
08067852282

20/06/2021

SCA HERBAL MED CARE
yana taimakawa Red Blood Cells Na jikin Mai Fama da Ciwon Sikila For Transportation of required Substances

20/06/2021

SCA HERBAL MED CARE
yana bawa jikin wanda yake fama da Sikila (Sickle cell anemia) Kuzari da koshin lafiya, 08144450499

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Hotoro Ramin Kwalabe Opposite Nnpc Mega Station
Kano