Me Glass Beauty World

Me Glass Beauty World

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Me Glass Beauty World, Beauty, cosmetic & personal care, Kano.

Me Glass ๐Ÿ‘‘โœจ
Kwararriyar mai gyaran gashi ๐Ÿ‘‘
Healthy hair + length retention
Assessment โ€ข Routine โ€ข Consistency

Salon | Hair Care | Fashion

๐Ÿ“ž Booking & Orders : https://wa.me/2348108166084

14/07/2026

Baa style kawai ba ne...

Assessment โžก๏ธ Care โžก๏ธ Result. ๐Ÿ‘‘

Me Glass โœจ๐Ÿ‘‘

Photos from Me Glass Beauty World's post 14/07/2026

Bayan assessment, wannan shi ne tsarin da muka bi
โœ“ Mun zaษ“i relaxer da ta dace da yanayin gashinta.
โœ“ Mun kula da lokacin da relaxer ya dauka a gashin
โœ“ Mun guji overlap domin kayaye gashin da relaxer.
โœ“ Bayan haka, muka ba gashin kulawar da ta dace (moisturizing da sauran matakan da s**a dace da yanayin gashinta).
โœ“ Mukai kara sa salon (wash, drying, setting da finishing) cikin kulawa.
โœ“ A ฦ™arshe, muka ba ta shawarar routine da lokacin touch-up na gaba.

๐Ÿ‘‘ A MeGlass, ba wai relaxer kaษ—ai muke dubawa ba. Muna duba lafiyar gashi kafin, yayin, da kuma bayan aikin.
Different Hair, Different Care.

Me Glass โœจ๐Ÿ‘‘

Photos from Me Glass Beauty World's post 14/07/2026

Kunga Before & After din mu na Sarauniyar Me Glass ๐Ÿ˜
Ba kawai mun fara da gyaran gashin ba ne...
Kafin mu fara, na fara da jin abin da take so.๐Ÿง
Ta ce tana son relaxer, saboda sabon gashin da ya fito (new growth) ya yi yawa, kuma hakan yana sa warwarewa (detangling) da kitson su yi mata wahala.
Kafin na fara aikin, na duba yanayin gashinta da scalp ษ—inta domin fahimtar abin da ya dace da ita.
Bayan wannan ne muka ษ—ora da gyaran gashin.
๐Ÿ‘‘ A MeGlass, assessment yana zuwa kafin shawara da kuma kafin aiki.
Saboda...
Different Hair, Different Care. ๐Ÿ’†

Me Glass โœจ๐Ÿ‘‘

14/07/2026

Ya Allah, Ka tabbatar da mu a kan imani, Ka sa mu rayu a cikin Musulunci da aminci

13/07/2026

Healthy Hair ba sa'a ba ne kawai...
Assessment.
Routine.
Consistency.
Da Gentle Handling

Different Hair, Different Care. ๐Ÿ‘‘

MeGlass ๐Ÿ‘‘โœจ

13/07/2026

Idan gashinki yana bushewa, sau da yawa za ki ga ....
๐Ÿ’†Yana da wahalar warwarewa.
๐Ÿ’†Yana saurin karyewa.
๐Ÿ’†Yana rasa laushi.
๐Ÿ’† Zaki ji kamar ya yi tauri ko ya yi ฦ™arfi sosai
Amma waษ—annan alamun kaษ—ai ba su isa mu ce bushewa ce matsalar ki ba gaba daya
๐Ÿ‘‘ A MeGlass muna farawa da fahimtar routine ษ—inki da yanayin gashin ki kafin mu ba da shawara.

Different Hair, Different Care.

Me Glass โœจ ๐Ÿ‘‘

13/07/2026

Lokacin da na fara salon...
Na lura da yawa mutane suna tambayar
Shin zuwa salon ne yake fito da gashi?
Wane mai zan shafa don gashi ya yi tsawo?
Amma da na ci gaba da aiki da bincike, na lura cewa...
Ba mai kaษ—ai ba ne, kuma ba zuwa salon kaษ—ai ba ne ke kawo sakamako.
Abin da ya fi muhimmanci shi ne fahimtar yanayin gashin mutum, sannan a gina kulawar da ta dace da shi.
Shi ya sa a yau, MeGlass tana farawa da๐Ÿ‘‡
๐Ÿ‘‘ Assessment.

Domin fahimta ta zo kafin shawara.
Kuma shawara ta zo kafin zaษ“en routine ko products.
Saboda...
๐Ÿ‘‘ Different Hair, Different Care.

Me Glass - Inda kyawu ke farawa โœจ๐Ÿ‘‘

Photos from Me Glass Beauty World's post 13/07/2026

Barka da zuwa MeGlass.๐Ÿ˜Š
Inda kyau ke farawa. ๐Ÿ‘‘

Idan wannan ne karo na farko da kika zo shafin MeGlass, barka da zuwa. ๐Ÿ™‹
A nan ba gyaran gashi kawai za ki dinga gani ba.
Za ki ga
๐Ÿ‘‘ Kulawar gashi bisa assessment.
๐Ÿ‘‘ Gyaran gashi cikin ฦ™warewa.(Salon)
๐Ÿ‘‘ Da kuma kayan da za su taimaka miki ki ฦ™ara haskaka kyanki.
Domin mun yarda da cewa...
Different Hair, Different Care ne.๐Ÿ’†
Different Colour, Different Undertone ne.๐Ÿ‘—

Me Glass โœจ๐Ÿ‘‘

12/07/2026
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 18:00