Yar malumfashi herbal supplements

Yar malumfashi herbal supplements

Share

Dealer in all kinds of Herbal Supplements,Beauty and Personal care products at very cheap price.

04/04/2026

*Front Hair and Scalp treatment*
Ina wadanda gashin gaban kansu yacinye ko Wanda amosani yakwashema gashin kansu ko Wanda man shampoo ya saukema gashin kansu ko Yan Yan dagwai dagwai da akeson gashinsu yafito yahade

To wannan nakune
Location kano
Price 50ml 1500
Whole container 9k

08/12/2025

*Alhamdulillah ansamu duka set din Ultimate maca plus Original*

Hajiya kindade kina Neman maganin hips original bajeka dawoba bawanda zakisha inkindaina yanokeba to wannan shine na asalin.

Hikinki kobabu alamar hips indai kikayi amfanida wannan sai sunfito tareda mazaunai.

Location kano
Price
Syrup 25k
Capsule 37k
Gummies 37k
Cream 37k
Oil. 37k
Powder 45k
βœ…βœ…βœ…βœ…πŸ’―πŸ’―πŸ’―πŸ’―

24/09/2025

*PROMO MAI KAMAR KYAUTA KYAUTA*

*Snowhite+Ultra Skin Whitening Booster 1000mg*

Yana asalin cire duk wani tabo tareda dukun fata, Yana batarda kuraje tareda hanasu fitowa gaba Daya yana Saka fata haske na mutunci, tareda wani launin sheki Mai daukar hankali wata glowing na mutunci
*Tsabar capacity na supplement dinnan kala biyu yake zuwa yanda kukaganshi Daya anasha da safe Daya da daddare capacity iya capacity*

Ina Amare Ina uwargida kudin Dilka dinku yahuta bakuba sintiri gidan gyaran jiki zakuyi agidanku

Wannan Babbar damace gamasu son gyara da manyan kaya gyara acikin KANKANIN LOKACI gasauki

Gsky iname tausayama WADDA batasayaba yanzu hajiya karkibari wannan promo YAKARE

Location kano
Promo price 15kπŸ˜³πŸ’ƒπŸ’―

Kuje jiji kudiba current price nashi zakusha mamaki

13/08/2025

*Evecare+Cranberry*

Infection eradicaterπŸ”₯

Yan uwa indai matsalar infection ko sanyin mara korashin jinkanki amatsayin ya mace ko kinajinki kamar lpyr ki kalau Amma inkunyi amfanida magungunan gyaran Aure kiji shiru duk kuwa yanda ake fadin kayan maganin kizo kiyi amfanida wannan combo gaba Daya zai dawo daki yayi maganin infection sannan yamaido da martabarki tako Ina aikinshi tabbas ne.

Wannan hadin matan
MATAN Aure
Yan mata
Zawarawa

Maza Kuma SUNA amfanida iya cranberry ne kadai.

Maganar sanyi saidai kiji labarinshi awani wajen

Tested and trusted πŸ’―

Location kano
Price 12k
Half 6k.

07/08/2025

*Full set for hips*

Capsule
Cream
Oil

Wannan hadin hips ne hajiya komai anhada hips saidai ayita mamakin yanda naki yafito acikin KANKANIN LOKACI.

Wannan aikinsu garantine

Location kano






Price 15k each
Set 40k

23/07/2025

*Evening Primrose capsules*

Yan Inganta lafiyar fata (rage ja, kuraje, da bushewa).
Yana Taimakawa wajen daidaita hormones, rage alamomin PMS da menopause.
Yana Rage zafi da kumburi a jiki.
Yana taimakawa wajen kara lafiyar Ζ™ashi da rage zafin nono a mata.
Yana taimakawa lafiyar ido da rage bushewar ido.

Wannan kadanda daga aikinsane
Sannan ashawarce YADACE duk wadda shekerunta yafaraja ko shekarun sunyi Nisa to anabukatar tarinka amfanida irin wannan supplement domin rage mata radadin bayyanar tsufa.

kano
prime rose
Agiengsupplement

20/07/2025

Ina masu famada ciwan kafa ko kunburin kafa
Ko rikewar jijiyoyi ko sagewar kafa dama saurin gaji yayin tafiya
Ko mutuwar jiki da nauyin jiki

Kuzo kujaraba wannan
Location kano
price 3500

12/07/2025

Yar uwa kokinsan acikin taro daga fatar jikinki akefara tantance capacity dinki

Akwai jindadifa inkika gyara fatarki kema zakirinkajin wani capacity a tattare dake .

Yar uwa kizo kiyi wannan hadin Yana magance
KURAJE
Tabbas
MAIKON fuska
Gishirin fuska
Kananu da manyan kuraje
Sannan Yana classic whitening.

Location kano
Tested and trusted
Price shower gel 12k
Lotion 7k

19/04/2025

Wannan hadin Yana matukar yakara infection, mura, tari dackaikayin jiki.

Location kano
Price 4500

11/04/2025

πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½ hajjaju ki daure ki mallaki naki πŸ‘†πŸΌπŸ‘†πŸΌki dinga yin abinki a gida kihuta da zuwa shago πŸ˜‚ na zabge masa farashi 7k😱😱 kwasha kwasha
location Kano

Masu nemanta tasamu kawai KUYI payment kuturo received πŸ‘ŒπŸ»πŸ‘ŒπŸ»πŸ‘ŒπŸ»

10/11/2024

ALASKA+OMEGA-3
πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°Amfanin wannan combo yanada yawa Yana matukar gyara FATA Wanda sukayi amfanida zallar Alaska sungani ballatana yanzu da aka Kara ingantashi sannan ga Karin Omega-3 Wanda Shima kadai duniyane wajen gyara da Saka laushi haske da santsin fata atakaicedai duk wanda sukeshanshi zasu dade jikinsu Bai nuna tsufaba Yana warware tamojin fata yanaciremiki stretch mark yasa fata tayi Dam dam ta lukui lukui yakara karfin gani da hasken ido yanasa jiki yayi bulbul gaskiyar magana wannan supplement dinkune yan gayuπŸ˜ƒπŸ˜ƒ *INKIN FARASHANSA TUNYANZU SAIDAI KIJI SANYI YAZO ANACEWA FATA TABUSHE KEKUWA TAKI TANA GLOWINGπŸ’―βœ…

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Dorayi Charanci Layin 'Yan Rini
Kano

Opening Hours

Monday 10:00 - 22:00
Tuesday 10:00 - 22:00
Wednesday 10:00 - 22:00
Thursday 10:00 - 22:00
Friday 10:00 - 22:00
Saturday 10:00 - 17:00
Sunday 10:00 - 22:00