Garkuwan ABBA gida gida

Garkuwan ABBA gida gida

Share

domin ciban mai girma gwamnan Kano Injiniya Alhaji Abba Kabir Yusuf

21/04/2026

Kutahu kutahu Ina Yan media Na Mai girma Gwamnan Alhj Abba Kabir Yusuf Zai Kara Gwangwaji Yan media Da Dababbin Mashina Allah Yasa Muna Da Rabo

31/03/2026

Kai Daga Ganin Wanna Fuskar Kasan Mai Kishin Jahar Kano Ne Mai Girma Gwamna Kano Abba Kabir Yusuf Two Time ⏲ Door 🚪 To Door 🚪

23/03/2026

Kai Da Falle Daya Aka Goya Kai Wlh Zan Karasa Kaima Duk Wani Dan Kwankwasiyya Da Falle Daya Aka Goyashi Ko Ban Fada Dai Dai Ba Kano Ta Abba ce

23/03/2026

Abinda Yake Bani Mamaki Kana Dan Kano Idan Baka Zabi Mai Girma Gwamna Kano Abba Kabir Yusuf To Wa Zaka Ni Dai Garkuwan ABBA gida gida Nace Abba Kabir Yusuf 4+4 in shi Allah

05/03/2026

Mai Girma Gwamna Kano Abba Kabir Yusuf

Photos from Garkuwan ABBA gida gida's post 16/02/2026

Abba ya tara taron da ba'a taba yi a jihar Kano ba, ku Kalli Yadda filin Sani Abacha ya dinke yayin da ake Karbar gwamnan Kano Abba Kabir zuwa jam’iyyar APC.

Me zaku che
Garkuwan ABBA gida gida

05/02/2026

Wanna shine zahirin mutanan Jahar Kano wanda s**a tarbi mai girma Gwamnan Abba Kabir Yusuf 4+4 in sha Allah ♥ Garkuwan ABBA gida gida

05/02/2026

Alhamdulillah, ziyarar Gwamna Abba K Yusuf kasuwar Singer ya basu gudunmawa kamar haka:

1. Tallafin kudi Miliyan Dari (N100m)
2. Kwangilar yin sabbin Tituna
3. Kwangilar yin magudanan ruwa
4. Sanya Solar Street Light.

Muna Addu’a Allah ya kiyaye gaba shi kuma Gwamna Allah ya saka masa da alkhairi.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Kano