Aisha auwal
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aisha auwal, Health/Beauty, Kano.
I accepted 1 fan badge from Hafsat Bala Babaji.
MASU BUSINESS ONLINE KAWAI
Chilin!!! Chilin!!!! Me and you
Zan tallata Kayan ki natsawon kwana daya Wato awa 24 Nima Zaki tallata nawa sannan zami seven din numbers juna Zaki kalli status Dina Nima zanga naki Kituromin hotunan kayanki d cikakken address dinki wannan zamu taimaki juna sosai kuma duk Wanda zami wannan Abu dashi tofah kaima zaka kalli status din Wanda za atallatawa d Koba Naka Zaa yiba sannan zan ajiye like din group dina saboda ananne zamudinga ganin suwaye zasuyi talla ranar
Zata iyayiwuwa costumes dinki basa bukatar kayanki wasu kalar suke so zata iyayiwuwa nawa ko na yar uwarki kinga antaimaki juna game bukata ta yimin magana sannan ku tura mana wannan sakon a group dinku 09163478022 NAGODE SAINAJIKU.
08/06/2026
Muna maraba d masu siyan daya ko sari ina kano unguwar dandago muna aikawa ko Ina insha Allah 09163478022
24/05/2026
Yadda ake aikin hanjin layyah
24/05/2026
Masha Allah
23/05/2026
Dabgen namaπ
23/05/2026
Wata sabuwa
23/05/2026
Aci ahankaliππ
23/05/2026
π€π€π€π€πππ
23/05/2026
πππππ
Click here to claim your Sponsored Listing.
