salisu Jaafar
An expert in crypto for more than a decade
02/09/2024
Aslm Jama a barkan mu da wannan lokaci yaya aiyuka Allah yasanya albarka da alkhairi acikin Neman mu Baki daya π―.
Kamar yadda mukasani mukaji muka gani yauce Rana ta karshen a kasuwar tomato (π
Tomarket) dazasuyi snapshots domin tabbatar da wallet dinda s**a zama eligible.
Muna fatan kowa dake da halin lokaci yayi connecting wallet dinsa dake cikin Bitget wallet Wanda Ake masheda Ton Blockchain Akan tsarin dazaka hadeta da tomato Dinka muna fatan anyi haka.
Nan da awa takwas masu zuwa za,ayi wannan tattara wallet na Wanda za,a Basu airdrop din Tomarket (3:00pm) in sha Allah idan na fahimci time din tasu daedae.
Wanda baisa Ton ba shima yayi kokari yasaka Allah ya bamu sa,a asaka k**ar 0.2 ton in sha Allah.
Allah ya Bamu nasara da alkhairai cikin duk abunda zaizomo alkhairi cikin rayuwar mu π€² Allah ya kawo mana sauki dake damun Kuπ€².
βοΈ Salisu Jaafar sabiu
Gwamnatin Faransa ta sake Pavel Durov shugaban Telegram kuma jigo a TON Blockchain bayan tasha s**a daga Rasha da UAE, an sake shi akan Belin na tsaban Kudi Yuro Miliyan biyar, wato Naira biliyan 8.8 a kudin Nigeria.π·....
Fitowar Pavel Durov, bayan Gwamnatin Faransa ta sake shi.
28/08/2024
An saki Pavel Durov wanda ya kafa Telegram daga hannun 'yan sanda a birnin Paris kuma an tura shi kotu don sanin makomarsa bayan k**a shi, in ji kafofin watsa labarai na Faransa https://cnn.it/3X7iJw6
: The United Arab Emirates has completely FROZEN the implementation of a contract to purchase 80 fighter jets from France following the arrest of Pavel Durov
UAE will no longer do business with
France until Pavel is released
27/08/2024
Project ne da aka yi domin ya zama wata hanya da duniyar Blockchain zata nuna goyon bayan ga Pavel Durov.
Sannan zai kasance hanya ce da za'a yi amfani da ita wajen aikewa da sakon rashin amincewa ga Faransa, k**ar dai online protest.
Ana iya samun points dinsa ta hanyar invitation da kuma tapping dake nuna alamar aikewa da sako zuwa Faransa.
Watakil TON da Telegram su goyi bayan project nan gaba kadan, domin yazo akan gaba kuma yazo da symbol na girmama da ban sha'awa yadda aka tsara shi cikin karamin lokaci.
https://t.me/FreeDurovBot/app?startapp=ref_c3v4mlS0
25/08/2024
Ga link din shugaban kasar Faransa
ππΎππΎaje ayi reporting Muma mu nuna fushin mu
https://www.facebook.com/EmmanuelMacron
1
https://drive.google.com/file/d/1db3WGsOyhYW_2QkzWQbCCNkmqzLAbNuY/view?pli=1
2
https://chromewebstore.google.com/detail/violentmonkey/jinjaccalgkegednnccohejagnlnfdag?hl=be
3
https://chromewebstore.google.com/detail/ignore-x-frame-headers/gleekbfjekiniecknbkamfmkohkpodhe
4
https://web.telegram.org/k/ #
Dan Allah a kalli vedio komai na ciki π
https://www.facebook.com/profile.php?id=61564576387110&mibextid=ZbWKwL
salisu Jaafar An expert in crypto for more than a decade
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
7000100

27/08/2024