Mu karu da juna
Ki gyra da kanki zama gimbiya tsafta reno haihuwa kasuwanci. ilimi kogi ne mukaru da juna
Haihuwa
Lokacin da mace take da ciki tana fuskantar abubuwa dayawa wasu baki ze iya fada wani Kuma in ta fada sai aga k**ar raki ko mita take.
Laulayi gaskiya ne tin b***e a watanni uku na samun ciki wata zataji abubuwa k**ar haka
🌹Amai zazzabi mutuwar jiki kwadayi rashin kuzari rashin son kanshin abubuwa dayawa k**a daga turare abinci kayan miya Kai wata har kamshin jikin mijinta bataso Kuma wallahi bayin kanta bane duk sabida cikin ne Dan Allah adingawa mata uzuri da tausaya musu.alokacin harta aiki gyaran kanta da muhalli duk wahalar da ita yake sai ta dahe dagaske.Allah ya hada kowa da miji Mai tausaya mata da mata uzuri.
Mukaru da wanan ilimi kogi shin ya taba faruwa Dake ko waninki ya kukayi?
Mata muna muku maraba dan Allah banda maza a group din nan
Click here to claim your Sponsored Listing.
