Abba yusha'u Sojan Sunnah
Never give up Sojan sunnah
05/03/2026
we are together AHRCF Human Rights Organization
KIRAN GAGGAUWA ZUWA GA SHEIKH ALKALI ABUBAKAR SALIHU ZARIA
"Muna kira da babbar murya ga babban malami, mai kishin addini da al’umma, Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria, da ya sake duba alkiblar tafiyarsa.
Lokaci ya yi da za ka bar sahun da ba sa tsoron Allah, wadanda tsoron azzaluman shugabanni ya rufe musu ido har s**a mance da hakkin talaka. Kungiyar Izala ta kauce hanya; shugabanninta sun zama 'yan amshin shatan azzalumai.
Malam, muna kira gare ka da ka dawo wajenmu! Mu hada karfi da karfe a karkashin inuwar fafutukar ceton al'umma da kare hakkin dan'adam. Al'umma na bukatar jarumai irinka, ba masu tsoron mulkin duniya ba.
Tsoron Allah shi ne gaba, ba tsoron azzalumi ba!"

Wallahi muna tare da Dr Sheikh Abubakar Salihu Zaria Alkali Ustaz Abubakar Salihu Zaria , tsakaninmu da kai sai godiya kawai.
Kai ba malami bane kawai, kai uba ne, jagora ne, haske ne a rayuwarmu.
Mun so ka, muna ƙaunarka saboda Allah – ba don komai ba sai don tsarkin zuciyarka da kishin addini.
Allah Ya saka maka da mafificin alkhairi,
Ya ƙara maka lafiya mai ɗorewa,
Ya tsawaita rayuwarka cikin hidimar Musulunci,
Ya sa mu kasance cikin masu amfana da iliminka har abada.
Muna alfahari da kai, muna yi maka addu’a kullum. 🤲
Allah ka nesan tamu daga Bidi'a
we are identified ourself with Sunnah with izala with Abubakar gumi everywhere
10/02/2026
Yau ranar 'yan agaji muga hoton ka da kayan agaji nidai ganawa
Mune Jikokin Abubakar gumi Sunnah sak
17/10/2025
GURI,BIRNIWA, KIRIKASAMMA SALAMU ALAIKUM
munzo muku da sabon labari zaku kasance masu alfahari da hakan da yardar Allah soon 🔜
engr aminin dr Aminu Dauda
hakika muna alfahari da wannan tsakanin fatan mu da addu'ar mu ubagiji Allah ya cigaba da inganta mana rayuwar su ya albarkaci rayuwar su tare data iyalansu
G,B,K, ga naku mai kaunar ku zai zo muku da sauye sauye masu nagarta da yardar Allah Gambo Muhammad Stk
Click here to claim your Sponsored Listing.