Engr. Bashir Ishaq Bashir Media Forum Kano South Chapter
... Mai hangen nesa!
30/01/2018
ENGR. BASHIR ISHAQ BASHIR MEDIA FORUM, KANO SOUTH CHAPTER.
Aslm. Wnnn kungiya mai suna a sama, nayiwa dukkanin members dinta na da daukacin masoya me gidanmu na , wato fatan alheri. Bayan haka, kamar yarda bayanai s**a tabbata na komawar Engr. Bashir I. Bashir jam'iyyar PDP mai albarka, to muma a hukumance muna shaidawa al'umar KANO amincewar mu da wnnn tafiya mai cike da nasara. Mun dakatar da postin ne sbd mun bi members dinmu 1 bayan 1 har lga dinsu dan jin ra'ayoyinsu. Kuma almdllh, laya tayi kyan rufi. sun amince su bi me gida jam'iyyar PDP. Muna wa masoyanmu fatan alheri.
KANO SAI ENGR. BASHIR ISHAQ 2019 IN ALLAH YAYARDA.
Aslm. Amadadin shugabancin wnnn kungiya mai albarka (Engr. Bashir I. Bashir Media Forum), yankin Kano ta Kudu, muna baiwa members da dumbun masoyanmu hakuri bisa daga taron da za'ayi gobe lahadi 21-1-2018 misalin 2:00pm a horizon Hotel Kano. Haka kuma yafaru ne bisa rashi da mukayi na uwa agaremu kuma mahaifiya ga aminin Engr. Bashir. Wato Engr.Aliyu Abdussalam.
Muna mika saqon ta'aziyyarmu, Allah yayi mata rahama.
SAQON GODIYA!!!
Kungiyar ENGR. BASHIR I. BASHIR MEDIA FORUM, shiyyar KANO TAKUDU tana miqa saqon gaisuwa da fatan alheri ga duk wadanda s**a halarci taron kungiyar na yankin. Haka kuma tana fatan Allah ya maida kowa gida lafiya. Taro yayi yadda akeso. Haka ya sake tabbatar mana, ba ba kayansa. Engr. Bashir I. Bashir dodarrr!!!
02/09/2017
Ga muhimmiyar sanarwa! Kungiyar: , mai rajin tallata dan takarar gwamnan jahar Kano Engr. Bashir I.Bashir. Reshen kungiyar, shiyyar , tanama daukacin jama'ar Kano gaisuwar barka da sallah.
Haka kuma tana sanar da taronta na kafa shugabancin kungiyar a wannan yanki. Dan haka tana gayyatar masoya daga dasu halarci taron wanda za'ayi agarin KIBIYA. Ranar Asabar 09/09/2017. Sannan kuma zata bayyana inda zatai zaman nan bada jimawa ba.
Wannan sanarwa ce daga shugaban kungiyar yankin kano ta kudu: Tasiu Salisu daga karamar hukumar Kiru. Dan karin bayani:
08142208530
07064542163
12/08/2017
Amadadin shugaban wannan kungiya shiyyar Kano south, Tasiu Salisu, da officials na zone, da shugabanmu najaha Malam Ubale Mai Salati dakuma jagoranmu gaba daya ENGR. B.I BASHIR (gwamnan Kano 2019), muna baiwa members dinmu dake shiyyar kano south , hakuri bisa daga babban taron da za'ayi yau asabar 12-8-017 agarin Rano. Hakan tafaru saboda wasu shawarwari da muka karba daga members dinmu nawasu karamar hukumar. Mukuwa shawarwarinku kullum abin dubawa ne agaremu. Kuma hakan ba yana nufin kungiyar yankin Kano ta kudu tasamu tasgaro ba kenan. A'a, anyi hakane dan sake shigo dawasu tsare-tsare da zai karfafa tafiyar.
Zamu sanar da members dazarar ansake sa wani lokacin mafi dacewa nan ba da jimawa ba. Kuma kungiyar tana sake sanar da jama'a haryanzu kofa abude take ga duk mai sha'awar shiga.
Sanarwa:
Usaini Mohammed
Zone P.R.O
Mungode.
24/07/2017
Aiken gari mai nisa, anfison abawa wakili mai sauri. Yesss! Bashir Ishaq is
loading.........
Kano 2019 Insha Allah
Aslm. Bayan gaisuwa da cikakken fatan alheri ga kowa na gidan nan. Ina mai sake fahimtar da daukacin jama'a cewa kungiyar , kungiyace da take goyon bayan tsohon dan takarar gwamnan Kano a shekarar 2015, karkashin jam'iyyar PDM mai Tocila. Kuma dantakarar ayanzu a kakar zabe mai zuwa na 2019. Dan haka muna da bukatar shigowar ka/ki cikin tafiyar. Har yanzu kofa abude take ga kowa.
Aslm. Amadadin jagoran mu, kuma gwamnan gobe da yardar Allah, wato , ina miqa saqon gaisuwa da fatan alheri ga dumbun masoya kuma magoya bayanmu. B. I. Bashir yana kara tabbatrwa da magoya bayansa, bazai taba watsa musu qasa a ido ba. Sannan bazai mulkin likimo. Mutum ne jajirtacce kuma wayayye ta kowanne fanni.
Ngd.
Sanarwa daga:
Tasiu Salisu Kmaiyaki
Zone Chairman. Na wannan kngy
maisuna asama
bangon s**ari, kowa ya jingina saiya lasa.
Mai madi kauce nan, ga mai zuma yakawo.
Da sunn Allah(S.W.T). Tsira da amncn Allah su tbbta ga fiyayyen halitta, manzon Allah(S.A.W).
Amatsayina na Zone Chairman na wnnn kungiya me suna asama, reshen Kano ta Kudu. Ina kira ga mata da matasa dakuma dattijai dasu shigo tafiyar Engr. B.I B. Duba da aka jefa rayuwar ayau. Ba aikinyi, babu sana'a, ba tallafin karatu. Daga su sai yayansu. Ina kira ga maza da mata yan gwagwarmaya su shigo wannan tafiya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
0010B
