Fatima Bintu Zahra collection
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fatima Bintu Zahra collection, Health/Beauty, Hotoro Tinshama, Kano.
With Halima A Isah – I just got recognized as one of their top fans!
With Zaidu Barmo – I just got recognized as one of their top fans!
With Didi Bala – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
With Umm Sudais – I just got recognized as one of their top fans!
With Oumjidda Beauty Skincare – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
With Ismail Gambo – I just got recognized as one of their top fans!
17/05/2026
Mai girman ayyy😂😂😂😂
17/05/2026
💔Jiya aka mata kishiya yau da safe Allah yayi mata rasuwa💔
Innalillahi wa inna ilaihir raj'un 😭💔
Baiwar Allah har da yamma anata hotuna tanata dariya mijin ya dawo aka musu hotuna tanata fara'a🥺💔
🥺Wasu na cewa xuciyarta ce ta buga💔 wasu na cewa asmartace ta tashi wasu na cewa a tuhumi amarya,koma dae menene fatima kwananta ya qare ta rasu ta bar duniya🥹💔
Amma magana ta gaskiya abunda wasu en kawo amaryar sukeyi basa kyautawa🥹 wae anayin wani abun don a firgita uwargida hmm har masu cewa antashi kan uwargida 🙁tabbas kam antashi kanta gashinan tabar muku duniyar baki daya🥺💔
🥹Baiwar Allah tasamu mutane sosae da kyakykyawar sheda
Allah yaqanki da rahama yasa aljannah makoma Allah ya yafe miki xubanki idan tamu taxo Allah ysa mucika da imani👏🏻🥺
17/05/2026
Wllhy garau yake gani yanzu kam😂
17/05/2026
I missed this moment
12/05/2026
Shin ka san yadda Annabi ﷺ yake wankan janaba..?
An karɓo daga A'ishah (RD) tace: Manzon Allah [S] ya kasance idan zayyi wankan janaba, yakan fara wanke hannayen sa ne, sannan kuma sai yayi alwala irin alwalarsa ta sallah, daga nan sai ya fara yin wankan; sai ya tsetstsefe gashin kansa da hannayen sa sannan ya duddurje shi har sai ya tabbatar fatar kansa ta jiƙa da ruwa, sai ya kwarara ruwa akan sa sau uku, sannan sai ya wanke sauran jikin sa.
Sai kuma Nana A'isha tace hakika na kasance muna iya yin wanka da Manzon Allah [S] cikin ƙwarya ɗaya muna kamfata tare.
Riwaya Bukhari da Muslim
Mubarak Hassan ✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
