Muhammad A Mu'azu

Muhammad  A Mu'azu

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammad A Mu'azu, Health/Beauty, Warure Wuju Wuju Road Kano, Kano.

Alhamdulillah Allah Mungode maka Allah kabamu ikon Aikata dai-dai ka hanamu Aikata ba dai-dai ba, ka bamu Arzikin Duniya da lahira ka hadamu da Alkhairi da mutane masu Daraja, Ameen 🤲 😍✊

26/02/2026

Yawwa kada amanta Sallah saura kwana 21 ko da biyu
Be careful 😂😂

26/02/2026

Duk rawar kanka a dinki Goman karshe daidai take da kai 😂😂

14/02/2026

13/02/2026

Juma'atu Mubarak 📿🕌🕋

13/02/2026

Sannu a hankali sana’ar Dinki yana ta canja Salo tana fita daga sana’a tana komawa kasuwanci❤️❤️

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Warure Wuju Wuju Road Kano
Kano