Dan fodio

Dan fodio

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan fodio, Health/Beauty, Kiru, Kano.

25/07/2025

Allah yaji kan malam da rahama

01/07/2025

MASHA ALLAH: Alhaji Dahiru mangal yabada tallafin Naira Miliyan 80 domin yiwa marasa lafiya Tiyata kyauta a jihar Katsina.

Fitaccen ɗan kasuwar nan, Alhaji Dahiru Bara’u Mangal, ya bayar da tallafin Naira miliyan 80 don taimaka wa mutane masu fama da cutar mafitsara da matsalar gwaiwa domin yi musu tiyata kyauta.

29/06/2025

GWAMNAN JIHAR KANO YA NAƊA MUHSIN KMC A MATSAYIN SSR NA MA'AIKATAR KASUWANCI

Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya nada Muhsin KMC a matsayin Senior Special Reporter (SSR) a Ma’aikatar Kasuwanci.

Kwamishinan Ma’aikatar Kasuwanci, Alhaji Shehu Wada Sagagi, ne ya tabbatar da nadin yayin wata hira da Arewa Updates.

Photos from Dan fodio's post 29/06/2025

As part of our commitment to advance agricultural development in Kano, I flagged-off the distribution of 3 trucks of fertiliser to each of the 44 Local Government Councils at a fifty percent (50%) discount.

Each truck contains 600 bags of fertiliser, making a total of 79,200 bags to the 44 local government areas.

This distribution is in preparation for this year's wet farming season, a decision that will surely benefit the farmers.

Over the last two years, we have expanded access to farmland and irrigation facilities. We have successfully rehabilitated major irrigation schemes, awarded new projects across 11 Local Governments, and brought over 1,250 hectares under development.

The ongoing construction of a dam at Dansoshiya in Kiru LGA stands as a landmark in our quest for year-round farming, and there is no doubt that the fifty percent discount of the fertiliser will enhance food production, economic growth and food security. - AKY

29/06/2025

Jam’iyyar NNPP ta bayyana cewa za ta karɓi da hannu bibbiyu matakin da tsohon dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, idan ya yanke shawarar komawa jam’iyyar APC mai mulki.

Sakataren Jam’iyyar na Kasa, Mista Oginni Olaposi, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi a birnin Legas, inda ya mayar da martani kan murabus din da Abdullahi Umar Ganduje ya yi daga shugabancin APC da kuma jita-jitar cewa hakan na da nasaba da yunkurin Kwankwaso na komawa jam’iyyar.

A cewar Olaposi, “Kwankwaso ya ci amanar jam’iyyar NNPP da ta ba shi dama, ta hanyar yunkurin kwace ta daga hannun wanda ya kafa ta, Dokta Boniface Aniebonam, wanda ya bai wa Kwankwaso tikitin takarar shugaban kasa kyauta a 2023.”

Sanarwar ta NNPP na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da rade-radin cewa ana shirye-shirye na musamman domin karɓar Kwankwaso a jam’iyyar APC, musamman bayan saukar Ganduje daga mukaminsa na shugabanci.

16/04/2025

Morning sir 😎💖💖💖😎😎

16/04/2025

A battling first-half performance.

Let's keep the energy up, Gunners 🔋

16/04/2025

How market arsenal🙈🙈🙈

16/04/2025

Save your capacity we will win, my team real Madrid I'm proud of you

Photos from Dan fodio's post 01/04/2025

Alhamduillah masha'Allah 💖💞💕💝💖💞💕

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kiru
Kano