IMRAN DAUDA
Proudly to be a Muslim
07/05/2026
Clear Road
29/04/2026
Alhamdulillah
A Ranar Juma’ar Da Ta Gabata, Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan Dan Takarar Majalisar Jiha a Karamar Hukumar Nassarawa, Ya Kai Ziyara Mazabar Tudun Wada Domin Kaddamar Da Kudurinsa Na Takara Ga Shugabannin Jam’iyyar APC.
A Yayin Wannan Ziyara, Wannan Bawan Allah Dake Cikin Hoto Ya Gabatar Da Bukatarsa Ta a Taimaka Masa Da Sabon Keke Na Guragu, Anan Take Mai Girma Hon. Ya Amsa Kuma Yayi Alkawari.
Cikin Ikon Allah, a Daren Jiya Mai Girma Dan Takarar Ya Cika Wannan Alkawari, Wannan Ke Nuni Da Gaskiya, Rikon Amana Da Kulawa Da Al’umma.
Hakika, Shugabanci Nagari Shine Wanda Ake Sauraron Jama’a Tare Da Cika Alkawari.
Muna Addu’ar Allah Ya Saka Masa Da Alkhairi, Ya Karo Dubun Nasarori.
MD Hassan Media Team.
24/04/2026
A Daren Jiya 23/04/2026, Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan Ya Samu Damar Zama Na Musamman Da Shugabannin Jam’iyyar APC Na Mazabar Kawaji, Yakuma Gabatarmusu Da Kudurinsa Na Tsayawa Takarar Majalisar Jaha a Karamar Hukumar Nassarawa, Inda Ya Nemi Goyon Baya Tare Da Jaddada Aniyarsa Na Kawo Cigaba Mai Dorewa Ga Al’umma.
MD Hassan Media Team.
24/04/2026
Masha Allah
Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan Dan Takarar Majalisar Jaha a Karamar Hukumar Nassarawa Ya Karbi Bakuncin Hajiya Amina Salisu Getsi Wacce Ta Kawo Masa Ziyarar Girmamawa.
Ziyarar Ta Kasance Domin Nuna Goyon Baya Da Kuma Karfafa Kyakkyawar Alaka, Tare Da Bayyana Amincewa Da Irin Kokarin Da Yakeyi Wajen Kawo Cigaban Al’umma.
MD Hassan Media Team.
Uban gidan futa kunya 💪
Hon Dr Muhammad MD HASSAN
24/10/2025
SAKON BARKA DA JUMA’A DAGA HON.Dr.Muhammad MD Hassan
' Lallai Allah da Mala'iku na yin salati akan Annabi (SAW). Ya ku masu imani ku yi salati, salati akan Annabi.' Allah Ka yi tsira da aminci da albarka, tare da iyalansa da sahabbansa gaba daya.
Allah Ka nesanta mu daga aikin zunubai, Ka yi mana gafara, Kai ne Madaukaki mai Karamci, Ka shiryar da mu izuwa hanya madaidaiciya, Amin.
Allah yakarbi ibada sir Muhammad MD Hassan
23/10/2025
𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵 𝗨𝗯𝗮𝗻𝗴𝗶𝗷𝗶 𝗬𝗮 𝗔𝗺𝘀𝗵𝗶 𝗜𝗯𝗮𝗱𝗮
𝗛𝗼𝗻.𝗗𝗿. Muhammad MD Hassan 𝗬𝗮𝗱𝗱𝗮 𝗸𝗮𝗷𝗲 𝗟𝗮𝗳𝗶𝘆𝗮 𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵 𝘆𝗮 𝗱𝗮𝘄𝗼 𝗺𝗮𝗻𝗮 𝗱𝗮 𝗸𝗮𝗶 𝗴𝗶𝗱𝗮 𝗰𝗶𝗸𝗶𝗻 𝗔𝗺𝗶𝗻𝗰𝗶
𝗠𝗗 𝗠𝗘𝗗𝗜𝗔 𝗦𝗧𝗥𝗔𝗧𝗘𝗚𝗬
Allah ya amsa
Allah yakarbi ibada sir
Ugan gidanmu maganin kukanmu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
962101
