Abamz beauty parlour

Abamz beauty parlour

Share

CEO AT ABAMZ BEAUTY PARLOUR
matar aure
Mom of three
Content creator
Skin care routine
Hair care
Hair oils
Hair butter
Hair spray
Etc♥️🌹

10/03/2026

in shaa Allah a wannan page din zan dinga kawo muku yadda zaku gyara jikin ku da gashin ku kawai dai inga ruwan likes da comments da follow in shaa Allah

Photos from Abamz beauty parlour's post 10/03/2026

kuzo ku sayi abinda muke siyarwa

10/03/2026

Wafeeda Sani

10/03/2026

With Hussaina Usman Ongas – I'm on a streak! I've been a top fan for 7 months in a row. 🎉

10/03/2026

With Akunna's lifestyle – I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. 🎉

05/02/2026

Akunna's lifestyle 'slifestylemoment

21/11/2025

I'm in the top 22% of Zainab Sani Garba fans. I earned 48 points on their weekly engagement list last week.

21/11/2025

ZUMA & KWAKWA
Ki zauna a ɗaki koda babu gadon kwanciya 😆😆
amma kada ki zauna a ɗaki babu ɗaya daga cikinsu,

Musamman idan kina group namu Kina zaune zakiga post akan ki gurza kwakwar acikin ruwan zafi ki bari ya huce sannan ki matse ruwan ki zuba masa zuma one spoon kiji daɗinsa abaki, ranar husband zaiji fiyeda haka,

Amma kiyi da yamma kafin dare saboda tsaro😉

19/11/2025

Ga yadda ake kula da fatar jiki lokacin sanyi (lokacin damina ko lokacin iska mai sanyi), domin kada fata ta bushe ko ta yi tsami:

1. Amfani da man shafawa mai nauyi

Ki yi amfani da moisturizer mai kauri (body butter, shea butter – man koko, ko petroleum jelly).

Shafa bayan wanka domin yana rike danshi sosai.

2. Gujewa yin wanka da ruwan zafi sosai

Ruwa mai zafi yana busar da fata.

Yi amfani da ruwan dumi kadan ko mai ɗan sanyi.

3. Shan ruwa sosai

Koda lokacin sanyi, jiki yana bukatar ruwa.

Shan ruwa yana hana fata bushewa daga ciki.

4. Amfani da sabulu mai laushi

Ki guji sabulun da ke da sinadarai masu ƙarfi ko mai busar da fata.

Zabi sabulu mai moisturizing.

5. Kariya daga iska mai sanyi

Rufe jiki da rigar sanyi, sa safar hannu, da mayafi domin kare fata daga iska mai bushewa.

6. Yin amfani da sunscreen

Koda lokacin sanyi rana tana iya cutar da fata.

Yi amfani da cream din kariya daga rana (SPF).

7. Yin exfoliation sau 1 a mako

Fitar da matattun ƙwayoyin fata amma kada a yi akai-akai don kar ta ƙara bushewa.

8. Shafa man shafawa kafin kwanciya

Wannan yana taimakawa fata ta samu danshi sosai da dare.

18/11/2025

Abin buqata 👇
Asalin baslin mara qamshi
Ruwan beetroot (bayan kin matse shi)
Sugar
Zaki iya DiGa zaituun

Kowanne kisami Dan daidai Amma yakasance kansu daya misali 👇

Ruwan beetroot cokali daya
Baslin cokali daya
Sugar cokali daya
Saiki hade su ki cakuda kisamu roba ki zuba su kina shafawa lips dinki In-shaa-ALLAH zai dawo pink.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Bampai Barrack
Kano