Arewa 4tree Fertilizer Distributor Kano

Arewa 4tree Fertilizer Distributor Kano

Share

wannan shafi na musamman ne domin tallata ingantaccen sabon takin Zamani na 4tree Organic fertilizer mai abin ban mamaki wanda yake aiki da hasken rana.

zaku samu wannan taki a hannun mu bisa farashin kamfani.

10/07/2025

4Tree is safe and 100% organic.

Call & WhatsApp on this number
09162366294

17/05/2025

Official Launch of A4S "Answer For Success" in Nigeria

13/05/2025

4Tree Fertilizer is an Organic plant growth enhancer that is transforming how we grow and harvest crops in Nigeria, Africa, and beyond.

4tree increases plants' ability to make use of sunlight, making it 3 times more efficient in photosynthesis. This in turn drives improved food production within the plant, resulting in vibrant succulent growth and abundant nutrient storage.

More benefits include:

1. 300 to 500% increase in crop yield and a bumper harvest that farmers can rely on.

2. Very cost-effective compared to normal fertilizer even though 4tree gives superior results.

3. Healthier farm produce with no toxic chemicals in the food (4tree is a natural organic fertilizer that has no toxic chemicals that negatively impact our quality of food).

4. Very easy to use (1 powder sachet of 5 grams is mixed with 800liters of water and can be used for 5 hectare of farmland of any crop)

5. Lightweight ( It is very easy to move from the point of purchase to the farm where it is being applied no matter the quantity).

6. 4tree is safe, eco-friendly, and completely biodegradable. After completing its mission, it naturally breaks down leaving no harmful residue behind.

7. It improves the fertility of the soil.

And lots more...

Kindly call or WhatsApp 09162366294 and 07031254687 or 09078780740 or click the send message button below for more information or to place your order.

13/05/2025

wannan shafi na musamman ne domin tallata ingantaccen sabon hatsabibin takin Zamani na 4tree fertilizer mai abin ban mamaki wanda yake aiki da hasken rana.
zaku samu wannan taki a hannun mu bisa farashin kamfani.

09/05/2025

Ka taba ganin inda aka sha takin zamani ciki lafiya baka lafiya..?!!!

4tree fertilizer daga ƙasar Thailand shine lamba ɗaya a duniya, (Organic and preservetive fertilizer) mai nunninka amfanin gona.

Photos from Arewa 4tree Fertilizer Distributor Kano's post 09/05/2025

Albishiri ga manoma...!!!

(4tree fertilizer) sabon takin zamani yazo da alkhairi ga al'ummr Najeriya..!!!

Yana doubling amfanin gona zuwa 3 times, idan anyi amfani dashi yadda ya dace.

Sannan Organic ne baya da hadi da chemical a cikin sa, pure natural ne baya cutar da amfanin gona ballantana kuma ɗan Adam.

Yana da auki sannan kuma ga aiki tukuru, akwai searchet 10 a cikin kowane package 1, sannan duk searchet 1 yana da cokali 20 a cikin sa, ko wane searchet 1 zai wadaci gona mai girman hector 3.2, bugu da kari wannan searchet din guda 1 yana daidai da takin zamani na PK KO Uria har buhu 20 a babin aiki ga amfanin gona.

Sabon takin zamani na 4tree fertilizer Yana amfani ne da hasken rana, sannan duk cokali 1 daga cikin cokali 20 dake cikin searchet 1 na wannan 4tree fertilizer din ana zuba shi ayi mixing dinsa a cikin ruwa 20ltrs a yayin da za'a yi feshin.

Ana yin amfani da Sabon takin 4tree fertilizer ga dukkan nau'ikan tsirrai, flowers da bishiyoyi, kuma a duk inda za'a yi amfani dashi akwai ka'idojin da ake wajen hada shi.

Wannan hatsabibin taki yana da sauki da rahusa matuka musamman idan anyi la'akari da karfin aikin sa, saukin sarrafawa, rashin hatsari ga rayuwar mutane ko barazana ga lafiyar su.

Domin cire shakku game da rashin illar 4tree fertilizer ga lafiya da rayuwar dan Adam, ko shan sa akayi kamar ruwa babu abinda ke faruwa sabani wasu Companies na taki hakan ba zai taba yiyuwa ba.

Wannan taki yana zuwa ne daga kasar Thailand, kuma Ni ina daya daga cikin dillalan wannan taki a Najeriya musamman daga nan Arewa, kai tsaye nake bada shi daga shugabar Kamfanin ta kasa baki daya Dr. Hajiya Fatima Mustapha Dabo.

Don neman karin bayani ku tuntube mu a adireshin mu kamar haka:-
1- Tal'udu junction Opp. Maitakobi restaurant Aminu Kano way, Kano state.
2- Yahaya Gusau NNDC Qtrs Kano.
Ko ku kira wannan numbers din 09162366294 09075761901.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Yahaya Gusau Street
Kano