AISHA UBALI SALEH
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AISHA UBALI SALEH, Health/Beauty, kano, Kano.
married with kids 👩‍❤️‍👨
Wadda ke É—aukar lafiyar iyali da muhimmanci.
📚 Na kware a Health Education & Promotion.
💬 Ina wayar da kai cikin Hausa mai sauƙi.
🌿 Ina son in taimaka miki ki kula da lafiyar iyalanki.
My singam 🤩
Tsarin iyali (Family Planning)
Tsarin iyali ba hana haihuwa bane.
Hanya ce ta bada tazara tsakanin haihuwa domin lafiyar uwa da yaro. Ku tuntubi ma’aikatan lafiya domin samun sahihiyar shawara 🏥
Assalamualaikum
Alhamdulillah
🌙 Juma’a Mubarak
Allah Ya sa wannan Juma’a ta zo mana da lafiya, salama, da albarka.
Mu kula da lafiyarmu, mu kasance masu tsabta, domin lafiya ita ce ginshiƙin rayuwa. 🤲🏽💚
3 weeks kenan
Maulana 🙏
Assalamualaikum
Abinci Mai Gina Jiki
Zogale (Moringa)
Zogale yana ƙunshe da bitamin A, C da iron – yana ƙara jini da garkuwar jiki.
Ki haÉ—a shi da wake ko tuwo, ya dace da yara da manya.
🥬 Zogale, ganye mai albarka!
Lafiya itace Farko wajen rayuwa.
Me yasa zamu rika kula da ita?
Assalamu alaikum warahmatullah.
Ni ce Aisha Ubali Saleh, matar aure kuma uwa mai ƙaunar lafiyar iyali.
Na yi karatun Health Education & Promotion domin taimakawa al’umma wajen fahimtar:
đź§Ľ Tsafta
🥗 Abinci mai gina jiki
đź’‰ Rigakafi
Wannan shafi yana da nufin wayar da kai cikin Hausa mai sauƙi, domin mu kare kanmu da iyalanmu daga cututtuka.
Za ki samu bayanai masu amfani kowace rana – wanda za su taimaka miki ki kula da jikinki, iyalanki da al’ummarki.
👉 Ku biyo ni, Kuma kuyi sharing post, domin ilimi ya yadu.
🟢 Lafiya itace garkuwar rayuwa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
005
