Lafiyarka Jarinka
ENGLISH: CURING DEADLY DISEASES FROM THE ROOT. KU TUNA CEWA DUKKAN CUTA TANA DA MAGANI. Address: hotoro bridge
WHATSAPP:08142533878
HAUSA: WARKAR DA MANYAN CUTUTTUKA DAGA TUSHE TA HANYAR GWAJI DA KUMA BADA MAGANI INGANTACCE DON WARKEWA GABA DAYA.
14/02/2026
LAPIYARKA JARINKA DAN UWA KU GARZAYA DON WARKAR DA CUTUTTIKA
14/02/2026
LAPIYARKA JARINKA DAN UWA
12/02/2026
Ina masu fama da jinya ko ciwo da yaki ci yaki cinyewa, kuna ta zuwa asibiti zawon shekaru amma haryanzu baku warkeba, ka taba tambayar kanka meyasa tsawon shekaru kana fama da hawan jin ko ciwon sugar ko cutar zuciya ko rashin haihuwa ko cutar koda da sauransu amma haryanzu ba ka warkeba. Ko kaima ka yarda da zancen karyartasu da suke cemuku ba'a warkewa sai dai asamu sauki amma fa kawai suna baku maganunnuwa ne marasa inganci don kuyi ta zuwa kuna dawowa don kar su rasa masu zuwa a kullum.
Saboda haka muke karfafa muku gwiwa cewa kusani lapiyarku itace jarinku akoda yaushe.
Ku garzayo kamfanin kedi health care industry Nigeria LTD don warkewa gaba daga kowacce irin cuta.
Ko san cewa zaku iya warkewa daga cutar hawan jini,ciwon koda,rashin haihuwa da kuma rashin gamsar da iyali, ciwon sugar, zazzabi, gyambon ciki wato ulcer,ciwon ido,ciwon sanyi na mata da maza ,ciwon hanta, rage kiba da kuma rikecewar jinin al'ada na mata dss.
Sannan ku sani cewa muna da na"ura da muke cemata dan karamin likita wato "hydrogen water cup" don inganta lapiyarku data iyalinku kullum.
Hydrogen water cup 🥤 yana taimakawa wajen yin bacci da annashuwa,rage gajiya,yana murkushe hawan jini,yana maganin damuwa da yawan yin tunani,yana karfafa garkuwar jiki,yana rage saurin tsufa, yana kuma habbaka kwakwalwarka duk shi kadai. Saboda haka ku yi hanzarin komawa shan ruwanku na yau da kullum ta hanyar amfani da hydrogen water cup wato karamin likita agidanka.
Sannan kuma muna blood circulation instrument wato na'urar taimakawa jini don ya gudana ajikinka yadda yakamata don gujewa cututtuka na yau da kullum
Exercise machine ne Kuma yana da alfanu kamar haka.
Yana maganin damuwa
Yana maganin hawan jini
Yana maganin ciwon baya
Yana maganin cutar shanyewar jiki
Yana maganin koda da hanta
Yana maganin matsanancin ciwon kai
Yana taimakawa wajen rage kiba da teba
Yana maganin cushewar ciki
Yana maganin Rashin gamsar da iyali
Duka shi kadai.
Ku dai kawai ku tuntubi Muhammad kedi national distributor daga kano akan number 08142533878 kuma yana aikawa ko ina matukar mota tana shiga garin.
ME YASA WANNAN TAKIN YAFI SAURAN TAKI DA MUKE AMFANI DASU:
1.DUK SACHET 1 NA GROWBELT ZAI YIMA KA GOYO 3 KO 5 NA FAMFON FESHI (SPRAYER) ME LITA 16
2.ZAI MAKA TAKI KUMA ZAI MAKA MAGANIN KWARI ,GARA,TSUTSA KO TSUNTSAYE MASU CIN AMFANI
3.ZAKA IYA AMFANI DASHI A KOWANNE IRIN SHUKA NE KAKE DA ITA KUMA ZAI MAKA AIKI SOSAI BA SHAKKA.
4.SACHET 3 KACAL ZAIYI MAKA AIKIN DA BUHUN TAKI 1 BAZAIMAKA BA
5.TSAWON SHEKARA 3 KENAN ANA GWADASHI A NIGERIA KUMA ALHAMDULILLAH KOWA YANA YABASHI,KAIMA INA DA TABBACIN ZAKA YABASHI DA KANKA IN KA GWADA.
6.MUNA TARIN MUTANE DA YAWA DA S**A GWADA KUMA SUNJI DADI SOSAI,AKWAI VEDIOS DA HOTUNA IN KANASON GANI
7.YANA DA SAUKIN AMFANI,GASHI BA TSADA,KUMA MUNA AIKAWA KOWACCE JIHA A NIGERIA 🇳🇬 DAGA NAN KANO.
8.ZAI TAIMAKA MAKA WAJEN RAGE KASHE KUÆŠIN SAYEN TAKIN ZAMANI A HARKAR NOMANKA DON SAMUN RIBA NINKIN BANINKI.
CONTACT:09039108853
ADDRESS:NO.15 CITY PLAZA, ALONG RING ROAD EASTERN BYPASS ALONG YANKABA ROAD FROM HOTORO BEFORE MATRIX FILLING STATION, NASARAWA LG,KANO STATE.
MAFITA GA MANOMI A 2025.
WANI MANOMI YAYI NOMA AMMA BASHI DA KUDIN TAKIN DA ZAI SA A GONARSA ,KARSHE SAI ASARA TA BIYO BAYA.
WANI MANOMI KUMA YAYI NOMA YA ZUBA TAKI AMMA BASHI DA KUDIN MAGANIN KWARI, A KARSHE KWARI S**A ILLATA GONARSA, ASARA TABIYO BAYA.
SHI KUMA MANOMI NA KARSHE YAYI NOMA ,YA ZUBA TAKI ,YA ZUBA MAGANIN KWARI AMMA DA YAYI LISSAFIN SAI YAGA CEWA FA AKWAI YAR MATSALA SABODA YA KASHE KUDI A TAKI GA KUMA MAGANIN KWARI, GA SAURAN AYYUKAN GONA DUKA.
MAFITA ITACE; AMFANI DA GROWBELT FERTILISER DA YAKE DAUKE DA TAKI KUMA ZAI MAKA MAGANIN KWARI KO TSUTSA KO TSUNTSAYE KO GARA DUKKANSU,ZAI TAIMAKAWA SHUKA TAYI YABANYA FAKA FAKA SANNAN TAYI YAYA MASU KWARI SOSAI.
Muna nan a office me no.15 city plaza, along ring road eastern bypass, hotoron arewa, hannun tafiya yankaba daga hotoro round, kano.
Zaka iya zuwa da kai ko kubada sako ga yan uwanku ko kuyi order muyi muku waybill zuwa inda kuke.
Contact:09039108853
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Kano
700322
