Dawakin Tofa LG
Nigeria 🇳🇬 kano state
18/06/2026
TURƘASHI: Da A Ce Ka Yi Aure Ka Haifi Ƴaya Irinsu Rarara Da Musa Mai Sana'a Gwara Ka Mutu Kana Yin Istimna'i, Cewar Matashiya Fatima Jalal
Me za ku ce?
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Dada Bayi, Lawan Shehu
Big shout out to my newest top fans! Muhd Tukur Haruna
It'ssalis Trend 'ssalistrendmoment
With Sultan Abdurrazaq – I just got recognized as one of their top fans!
With It'ssalis Trend – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
07/06/2026
Fitaccen malamin addinin Hindu, Swami Laxmi Shankaracharya, ya bayyana cewa babu wani mutum kamar Annabi Muhammad (SAW) da ya taɓa bayyana a tarihin bil'adama, yana mai cewa ba za a sake samun wani mai irin tasirinsa ba.
A cikin wani faifan bidiyo da ya wallafa, Shankaracharya ya ce: Babu wani kamar Annabi Muhammad da ya taɓa bayyana a tarihi, kuma babu wanda zai sake bayyana irinsa.
Shigo shafin 👉 DOVE NEWS HAUSA don samun Ingantattun Labarai a koda yaushe.
Click here to claim your Sponsored Listing.
