Kano a Construction Site
Kano under the good leadership of Gov. Abba K Yusuf
Sarkin Kano da Mataimakin Gwamnan Kano
Sarkin Kano ✊❤️
Kano a yau!
Congratulations Alh. Murtala Sule Garo
An kammala shirin rantsar da Sabin Mataimakin Gwamnan Jahar Kano Hon Murtala Sule Garo
Gwagwaren Katsina, Hakimin Radda
Bawan Allah, mutum mai tausayi, da Allah ya mallakawa Jahar Kano, In sha Allahu bazai taba tabewa ba💔😭.
Dan Allah ku tsaya ku kalli Bidiyo din nan 😭
Addu’a tayi tasiri, a wajen wanzuwar zaman lafiya a Jahar Kano, burinmu Kano ta zauna lafiya.
~ Gwamna Abba Kabir Yusuf
Gwamnan Ilmi a Jahar Kano, ya karbi lambobin yabo har a matakin Africa a fannin Ilmi, gashi a gida ma Dalibai, suna tururuwar zuwa karrama shi da lambobin yabo
Gwamna mafi darajah, Gwamna Wanda al’umma ke muradi, yanda wani Bawan Allah Malamin Primary School, ya ciro 30k daga cikin Salary din sa, ya bayar a baiwa Mai girma Gwamna Alh. Abba Kabir Yusuf ya Kara domin hidimtawa al’umma duba da irin kokarin da yake wajen ciyar da Kano gaba.
Soyayyar Gwamna Abba Kabir Yusuf a zuciyar Kanawa take
Click here to claim your Sponsored Listing.
