Ummu Abdullah Wa Fauzan
Alhamdulillah Alaa Kulli Haalin
Morning engagement
Let's go guy's
13/05/2026
Back to back 🔥🔥🔥🔥 I'm always active let's go 🔥🔥
```☘️Farin cikin Wasu Ba zai Taba Cutar Da Kai ba, Kuma Wadatar su Ba Daga Cikin Naka Arziqin Take ba, Ka Rayu Da Kyakkyawar Zuciya,Ka Yiwa Mutane Fatan Duk Abin da Kake Yiwa Kanka Fatansa☘️```
26/09/2025
Wadannan ne su ka kai karar M. Lawal Triumph jiya, shi ne a dazu su Prof. Muslim, Dr. AbdAllah Dr. Rabi'u, Dr. Muhammad, Dr. Dan Malam, Barr. Ishaq da su Sheikh Kabir su ma su ka kai korafi
Fatanmu zama a tattauna da Sheikh Triumph.
Three things I don't like when you talk to me
Ya Sayi Masara Tun shakaran da ya wuce, akan N60,000 a kowa ne buhun! kusan buhu 40 ya saya kuma Ya Ajiye su da Niyyar yayi tsada sai ya sayar a farashi mai tsada son cin kazamin riba!
Yanzu dai shekara ta zagayo, yana jiran tsammanin Farashi zai karu. Anma Lamarin bai mishi Dadi ba. Farashi sai sauka yake!
Yanzu dai yana ta wasi wasi ko ya Sayar a yadda kasuwa take a yanzu, ko kuma yakara ajiyewa zuwa next year ko farashi zai karu sosai!
Wani sa’in matsalolin mu, ba daga Gomnati bane! Mune matsalar kanmu kanmu!!!
15/08/2025
Wato Man sagir idan Aka cema mutum dan iska ne bayan da ka iya dashi 🤣👇
Click here to claim your Sponsored Listing.
