Hasken Al'umma

Hasken Al'umma

Share

Inganta rayuwarka tare da Hasken Al’umma! 📖💪 Shawarwari kan ilimi, lafiya, da abinci mai gina jiki.

ku bi mu don inganta rayuwarku ta hanyar kyawawan al’adun Hausawa! 📚💚

#HaskenAlumma

12/02/2026

🌿 1. Tafarnuwa (Garlic)

🎥 “Dalilai 7 da yasa ya kamata ka fara cin tafarnuwa yau”

Muhimman Abubuwan Da Zaka samu

Taimakawa rage hawan jini
Ƙarfafa garkuwar jiki (immunity)
Taimaka wa masu ciwon sanyi da mura.

Rage yawan cholesterol
Taimakawa narkewar abinci
Yana da sinadarin “antioxidant”
Taimakawa wajen tsaftace jini

02/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hassan Muhammad Dandogo, Nazifi Ibrahim, Ayuba Usman Zakirai, Saifullahi Sadiq Gwarzo

29/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Tawwagar Bunaye Daga Gombe, Zainu Rbu, Abdullahi Muhd, Abdulganiyu Yahaya, Engr Abdullahi Sale Kusada, Auwal Muhammad

31/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mustapha Salihu Asara, Muhammad Mssn, Nasir Abubakar Nass, Mustapha Adamu Muhammad, Danhajiya Mk Sani, Ahmed Muhammed, Aminu Bello, Adamu Sule Matsa, Ibrahim Isah, Ndah Buhari, Aisha Enagi, Senior Man

25/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sani Garba, Ibraheem Alpha, Aliyu Danhassan, Muhammad Muhammad Khalid, Samaila Lauwali, Hussaini Ahmad Akuyam, Khairul Islam, Aminu Garba, Aminu Yabo, Abubakar Abullahi A Sadip, Yau Yusuf, Kansila Adam, Usman Badamasi, Real Dan Manja, Shaibu Sediq, Mansur Bellob Sultan, Usama Shehu, Ismail Z Yusuf, Abdullahi Shehu

10/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ashafa Yahaya Mahammad, Comrd Majidadin Kaura, Faisal Bamanga, Hussaini Lamba

09/12/2025

Shin Ko Kasan Halin Da Koda (Kidney) Ɗinka Take Ciki? 🩺
👇👇👇 Duba bayanin a comment

08/12/2025

🍋 RUWAN DUMI DA LEMON – Sirrin Lafiya da Safe! ☕

Ka taba gwada shan ruwan dumi da lemun tsami da safe kafin ka ci komai?

✅ Yana wanke dattin ciki
✅ Yana ƙara wa garkuwar jiki ƙarfi
✅ Yana taimakawa narkewar abinci

Yadda ake yi: Matsa rabin lemon tsami a cikin kofi 1 na ruwan dumi, ka sha da safe kafin ka ci komai.

Ka gwada na kwana 7 ka ga canji! 💪

07/12/2025

Sirrin Ma'aurata: Hanyoyi 5 na Rage "Ka-ce-Na-ce" a Gida

03/12/2025

"Ba koda yaushe kake bukatar nuna wayewa ba. Wani lokacin ka mayar da kanka Bagidaje, ta haka zaka gano gidadancin gidadawa"

03/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sani Dagar, Abba Dambu, Muhammad Sani Hassan Manja, Isma'il Usmàñ, Kabiru Tukur, Sunusi Muazu, Gadiel Samson, Sanda Dan Babah, Abba Ayuba, Salmanu Garba

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano
700101