Comrd; marwan rangaza
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrd; marwan rangaza, Health/Beauty, Rangaza shauni, ungogo LGA kano state, Kano.
Wllh idan kasan baka bewa bdrwarka kudin kunshiba to kade kiranta domin inde k kirata lkcn d take gidan kunshi da kitso to kafin t daga d bayan ka kashe wayarka duk sekasha mugun zagi a wajenta da Kuma kawayanta da kana Kira zatace (ga wannan Dan wahalar kudin kunshi yakasa bani Amma ya dameni d Kira k**ar Wani Abu ze ba mutun), baya ta kashe (se a Dora tareda sauran kawaye da abokan yin kunshi ) Dan haka se a kiyaye.
Abdul Journalist 1
Dan BelloBello
Nasarun minallah
Ni wllh t inda Yan Iran suke burgeni d basa tsoron mutuwa domin sun yarda mutuwa karar kwanace
Abdul Journalist 1
Wllh ko iya haka dolane muyi alfahari d kasar Iran sbd a ynx bb wata kasa me tasowa ita kadai d zata iya yaki d America/Israel Abdul Journalist 1
02/03/2026
Allah ya jikanshi da rahama
01/03/2026
Tabbas Alkalami ba zai iya rubuta Gwagwarmayar Sayyid Ali khamene'i ba.
An haife shi a ranar 19 ga Afrilu, 1939 a birnin Mashhad na ƙasar Iran.
Ya fito daga iyalai mafi girman daraja tsatson ilimin addini, kuma ya yi karatun fikihu da tauhidi a makarantar hauza ta Qom.
A lokacin mulkin Shah (Sarkin Iran kafin juyin juya hali), an k**a shi sau da dama saboda adawa da gwamnatin kasar me k**a kariya.
📌 Rawar da ya taka a Juyin Juya Halin 1979 ba zai iya rubutawa a wannan rubutun ba, Ya kasance mabiyin Ruhollah Khomeini, Ya taka rawa a Juyin Juya Halin Musulunci na 1979, wanda ya kawo ƙarshen mulkin Shah tare da kafa Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Daga 1981 zuwa 1989, ya zama Shugaban Ƙasar Iran. Bayan rasuwar Khomeini a 1989, aka zaɓe shi a matsayin Jagoran Jamhuriyar Musulunci (Supreme Leader) – matsayi mafi ƙarfi a tsarin siyasar Iran.
A matsayinsa na Jagora:
Shi ne babban kwamandan rundunar sojojin Iran, Yana da tasiri kai tsaye kan shari’a, tsaro, da manufofin ƙasashen waje.
Manufofinsa sun haɗa da tsayayyen matsayi kan Amurka da Isra’ila.
An soki mulkinsa kan takaita ’yancin faɗar albarkacin baki da murkushe zanga-zanga. Don kaucewa salon Mulkin Turawan yammacin Duniya.
Magoya bayansa na gida da kasashen Duniya, kuma na kallonsa a matsayin mai kare ’yancin kai da martabar Iran daga tsoma bakin ƙasashen waje na Tsawon shekaru, da tabbatar da Shari'ar Muslunci a kasar.
Ya jagoranci Iran tsawon shekaru 37 (1989–2026), ɗaya daga cikin shugabannin da s**a fi daɗewa a mulki a Gabas ta Tsakiya. Allah ya jikansa ya gafarta masa kuskuransa.
📸— Abdul Journalist 1
01/03/2026
Waye Sayyid Ali khamene'i, Jagoran koli na addinin Musulunci na Iran ?

Rubutawa 📸— Abdul Journalist 1
27/02/2026
ai mlm kaima takarar sanatannan kawai zaka tsaya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano