Siyasar Kano Sai Kano

Siyasar Kano Sai Kano

Share

yes now

25/12/2025

Hon Akibu Haske yayi kira ga mai girma gwamna kan a kawo office na rundunar tsaro dan Agundi kuma a debe yaran nan duk a zuba domin kawo karshen daba da shaye shaye. Abba Kabir Yusuf Dan Agundi sun gode da wakilcin hon Akibu Haske

21/12/2025

Karamar hukumar birni kmc wanann har ynz sun kasa yin gaba an kasa taimakon su kome yasa.

20/12/2025

20/12/2025

Su waye s**a cancanci gwamna Abba ya batawa tsakanin yan apc da yan Kwankwasiyya yan gwagwarmaya








Abba Kabir Yusuf

19/12/2025

Mallam nasiru jao,ji adon garin kasar hausa ya shirya domin kawo sauyi a tarauni.

19/12/2025

SSA COMMUNITY ENGAGEMENT TO THE PRESIDENT ABDULLAHI TANKO YAKASAI YACE SUN SHIRYA TALLAFAWA MATASA 100,00 A AREWA MASO GABASHIN KASAR NAN

19/12/2025

Kusan Yan siyasar mu tare da hon Ismail Chiromawa KofarWambai obi deputy speaker kano municipal

18/12/2025

Kano municipal chairman Saleem Hasheem ya gwangwaje hon ismail obi da mota kirar corolla

18/12/2025

Kudin yan gwagwarmaya karya ce. Cewar hon Aminu Kurmawa dan jamiyyar Apc.

18/12/2025

Alhamdulillah barkan mu da safiya.

17/12/2025
17/12/2025

Sau da yawa idan kun Lura wanda s**a Wahaltawa Gwamnati Basu fiya morar ta bah wanda basu wahalta mata bah sunfi mora cewar Hon Muslihu Unguwar Gini

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Emir Place
Kano
700211