Dr Ahmad acto
*Promoting health and hygiene � | Tsafta ita ce asalin lafiya � | Join me for daily clean living t
07/11/2025
Alhamdullah Allah Ina godiya ga wannan ni,imar da kamin nasamun promotion daga copral xuwa Sargent
07/11/2025
Ina mai mika godiya ta musamman gareku duka 'yan uwa, abokan arziki da dukkan masu kaunata, musamman wadanda s**a tsaya tare dani har zuwa lokacin decoration dina daga Corporal zuwa Sergeant. Gaskiya farin cikin ku shine farin cikina. Na yaba sosai da lokacinku, goyon bayanku, addu'o’inku da kulawarku.
Allah Ya saka da alheri, Ya kara hada kanmu, Ya kara kawo daukaka a rayuwar mu. Ina fatan wannan ci gaba nawa zai kasance alheri gare mu gaba daya.
**Na gode ƙwarai.** **Sgt. Ahmad
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
700213
