Bokararriya

Bokararriya

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bokararriya, Health/Beauty, Kano.

17/12/2025

I got over 50 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! πŸŽ‰

Photos from Bokararriya's post 16/12/2025

comment section Duniya ne ya Allah πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

15/12/2025

dalibai da yawa na fuskantar wannan kalubalen πŸ₯Ή
shin kema kin taΙ“a tsintar kanki a ciki?
Bokararriya

11/12/2025

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

11/12/2025

ohh Ni Bokararriya Wagga amarya

09/12/2025

wataran ma Sai kaji mijin Duk ya fice maka a RaiπŸ₯Ή

09/12/2025

shin Idan aka ce kowace mace an bata damar sake miji shin zaki sake zabar naki

09/12/2025

rayuwa kenan wata rana sai labari

09/12/2025

Soyayya Kamar a cinye juna amma bayan aure fa ............?

09/12/2025

hmm wasu mazan fa ji suke kamar sunyi wa mace alfarma ne ko wani babban taimako idan s**a aureta

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address

Kano