AA Zaura Kano Central youth development association
Male
10/05/2026
NDC
Salamu Alaikum
Amadadin matasan kano central munshirya tsaf domin tafiya da jagorammu
Alhaji Abdussalam Abdulkarim AA zaura zuwa NDC
Allah yasa mushiga cikin nasara.
10/05/2026
SAKO ZUWA GOVERNOR KANO ABBA
AMADADIN MATASAN KANO CENTRAL MAGOYA BAYAN ALHAJI ABDUSSALAM ABDULKARIM AA ZAURA MUNFUSKANCI KASHIRYA YAKARMU AFILI TO WALLAHI TALLAHI BASANI BASABO KANO CENTRAL DAI ITACE CIBIYAR CINZABAN KANO KUMA WALLAHI AA ZAURA DU APC YAFI KOWA MAGOYA BAYA AYANZU KUMA MU MATASANE KO YA NEMI YAYI AFUWA WALLAHI MU BAZAMU YAFEBA
INDAI BAKABAWA ZAURA KANO CENTRAL BA KACI AMANAR ZAURA KUMA WALLAHI SAI MUNRAMA RANAR ZABE SAI ANYI DA KWANCE UWA KWANCE.
10/05/2026
AN OPEN LETTER TO THE LEADERSHIP OF APC AND THE GOVERNOR OF KANO STATE
Your Excellency,
Engr. Abba Kabir Yusuf
The Executive Governor of Kano State,
Respected Leaders of the All Progressives Congress (APC),
We write this open letter with deep concern and sincere disappointment over the failure to recognize and reward loyalty, sacrifice, and unwavering commitment within our great party.
For years, His Excellency Abdussalam Abdulkarim popularly known as AA Zaura, has stood firmly with the APC through difficult and victorious moments alike. His dedication to the growth of the party, empowerment of the youth, support for the less privileged, and contributions to the development of Kano State are visible for all to see.
AA Zaura has consistently invested his time, resources, influence, and political strength in defending and promoting the APC across Kano Central and beyond. At a time when many politicians only appear during election periods, he remained active among the people, supporting communities, empowering party loyalists, and strengthening the image of the APC at the grassroots level.
It is therefore painful and discouraging that such a committed and deserving personality could be overlooked when discussions concerning the Senatorial seat arise. Leadership should always reward loyalty, competence, sacrifice, and proven service to the people. Ignoring individuals who have genuinely labored for the success of the party sends the wrong signal to supporters and young politicians who believe hard work and dedication should be recognized.
The people of Kano know the impact of AA Zaura. They know his generosity, accessibility, and commitment to development. They know his contributions towards youth empowerment, economic support, and party mobilization. Many party faithful strongly believe that he deserves fair consideration for the Senatorial seat because he has earned it through years of sacrifice and service.
This letter is not written to create division within the APC, but rather to call for justice, fairness, and political inclusiveness. A strong political party grows by appreciating those who stand by it faithfully and by giving capable individuals the opportunity to serve.
We respectfully urge the leadership of APC and the Kano State Government to carefully reconsider the concerns and feelings of party supporters who believe AA Zaura remains one of the most qualified and deserving personalities for higher political responsibility.
May wisdom, justice, and unity continue to guide the affairs of our great party and Kano State.
Long Live APC.
Long Live Kano State.
Long Live the Federal Republic of Nigeria.
Signed:
Concerned APC Supporters and Well-Wishers
08/05/2026
Allah yatabbatarmaka da nasara jagoran talakawa kano central
Ko abawa zaura ko APC a kano kowa yafadi
07/05/2026
MAGANAR CEWA KANO FARKO KARYACE
ANYI WANKIYA MUNGANKU TAYA ZA AYI MAI SON CIGAKAN KANO YABAR ALHAJI ABDUSSALAM ABDULKARIM AA ZAURA
WALLAHI TALLAHI SAI KOWA YAGANI A KWARYARSA.
07/05/2026
Zuwa mai girma governor Alhaji Abba kabir yusir da girmamawa mai girma governor dubada yadda kake nuna kauna a fuska da mu,amala a baiyane sai ake gani kamar kana son mai girma Alhaji Abdussalam Abdulkarim AA zaura amma lokaci yazo na nuna kaunar amma munga sabanin hakan yau dai gashi kowa yana samin katin tsayawa takara amma haryanzu bamuga anbawa AA zaura nasaba
Amadadin matasan kano central muna jan hankalin governor cewa mufa matasan kano central munfi zaura kishin kansa wallahi tallahi indai akayimana badaidaiba munada yancin ramawa ranar zabe ko zaura yayafe mu magoya bayansa wato Hawariyawan zaura bazamu yafeba don haka mai girma governor haryanzu akwai kimarka da kaunarka da son temakamaka a wajammu matasan kano central masoya AA zaura abamu hakkimmu domin muhada karfi da karfe mu futar dakai kunyar makiya .
Kano central zaura kawai mukasani.
06/05/2026
Bawa AA Zaura Takarar Kujerar Sanatan Kano Ta Tsakiya, Shine Masalaha Da Kuma Samun Kyakykyawan Sakamako Ga Jam’iyyarmu Ta APC a Zaben 2027. Muna Fatan Mahukunta Zasu Duba Dacewa Ta Kuma Masalaha Akan Abinda Al’umma Suke Bukata, Duba Da Irin Gudunmawar Daya Bawa Jam’iyyar Tun Abaya.
Idan Kuma Ba Haka Ba, Abawa Damukradiyya Ikonta Tayi Hukunci. Ta Hanyar Shiga Zaben Cikin Gida Na Fitar Da Dan Takara Ta Hanyar Bawa Al’umma Damar Zaben Wanda Suke Bukatar Yayi Musu Takara
Muna Fatan Maigirma Gwamna Zai Duba Abinda Al’ummarsa Suke Bukata Duba Da Adalcinsa Da Kuma Son Cigaban Al’umma Da Nasarar Jam’iyyar APC Tun Daga Sama Har Kasa…
Allah Ubangiji Ya Tabbatar Da Nasarar A.A Zaura, Amin.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
AISAMI21
