Abu Huda

Abu Huda

Share

Allah kabani Miji Na Gari

11/06/2026

Idan aka ce ka zaɓi ɗaya cikin waɗannan wace zaka zaɓa ?

11/06/2026

Yanzu nake Samun labarin ankafa wata gungiya Da zata dinga daukar nauyin marasa lafiya a Kannywood Duk Wanda Bashi da lafiya Za, ta dauki nauyi sa harya Samu lafiya.

Me zaku ce game da wannan kungiya?

10/06/2026

Choose one for your children

09/06/2026

Wa kuka fi tinawa dashi a cikin jaruman nan ?

08/06/2026

Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya buƙaci mambobin harkar shari’a da su rungumi nauyin da ke kansu wajen gina ƙasa, yana mai jaddada cewa makomar Najeriya tana rataye ne kan hukumomin Shari'a, da gina adalcin da martaba bangaren.

Jonathan ya yi wannan kira ne a ranar Asabar yayin da yake jawabi a wajen bikin buɗe Makon Shari’a na 2026 na reshen Nigerian Bar Association na Yenagoa a Jihar Bayelsa State.

Da yake jawabi a wani zaman tattaunawa, tsohon shugaban ƙasar ya buƙaci lauyoyi da jami’an shari’a da su kiyaye ƙa’idojin adalci, gaskiya da bin doka wajen gudanar da ayyukansu.

Ya bayyana mambobin kotuna da lauyoyi a matsayin masu kula da tsarin doka da ka’idojin ƙasa.

A cewarsa, ci gaba da zaman lafiyar ƙasa sun dogara ne da ikon cibiyoyi su yi aikinsu cikin ‘yanci da inganci ba tare da tsoma bakin da bai dace ba.

20/05/2026

Rayuwa tafiya ce mai wahala wani lokacin dole zaka ji rauni, zaka hadu da kalubale iri-iri, wasu lokutan ma zaka kusan yin watsi da burin ka,

Amma kada wannan raunin yasa ka
sare domin wanda yasan inda yake nufa koda ya tsaya baya manta muradan sa.

Hakuri yana da ɗaci a farko amma sakamakon sa farincikin ne, duk wanda ya dandani dacin hakuri Allah zai ɗanɗana masa zaƙin farin ciki.

Allah yasa mu kai ga nasara

Abu huda✍️✍️✍️

08/04/2026

🔐 Update on the Upcoming Verification Process

We know many of you are looking forward to verification - and we’re stepping closer to that moment.

This process is designed to be structured, transparent, and fair, ensuring every qualified Human Node moves forward with clarity. Here’s how the flow will work:

Phase 1: Matching
You begin by tapping “Match Curator.”
An anonymous list will appear, and you can choose a curator to match with.
After selecting, you enter the matching state and wait to be successfully picked. Once picked, your application advances to the submission stage.

Phase 2: Submission
When it’s your turn, a strict 24-hour countdown will start.
You must complete and submit your documents within this time. Missing the deadline may move you to a later pool, delaying your progress.
There are 3 submission levels. After completing all required steps, you press Submit, and your status changes to In Review.

Phase 3: Verification Process
This is the last stage - your application will be reviewed carefully.
This process is more than a technical update - it’s a defining milestone before full verification rollout.

Prepare early. Understand each phase.
Be ready when your turn comes!

22/02/2026

Fitaccen malamin Musulunci Sheikh Isa Ali Pantami ya ƙalubalanci masu da’awar cewa a baya ya ce shiga siyasa haramun ne da su kawo shaidar abin da suke iƙirarin.

Sheikh Pantami wanda ya kasance tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Zamani, ya jefa wannan ƙalubale ne bayan da ya bayyana aniyarsa ta neman tsayawa takarar kujerar Gwamna a Jihar Gombe.

Fitaccen malamin ya yi zargin cewa yawanci mutane sukan yanko wasu maganganunsa su haɗa da wasu su yaɗa, domin cimma wani burinsu.

Pantami ya bayyana haka ne yayin wata tattaunawa da BBC Hausa ya yi da shi, inda ya ce, ya shiga siyasa ne domin kawo shugabanci nagari a Najeriya.Fitaccen malamin Musulunci Sheikh Isa Ali Pantami ya ƙalubalanci masu da’awar cewa a baya ya ce shiga siyasa haramun ne da su kawo shaidar abin da suke iƙirarin.

Sheikh Pantami wanda ya kasance tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Zamani, ya jefa wannan ƙalubale ne bayan da ya bayyana aniyarsa ta neman tsayawa takarar kujerar Gwamna a Jihar Gombe.

Fitaccen malamin ya yi zargin cewa yawanci mutane sukan yanko wasu maganganunsa su haɗa da wasu su yaɗa, domin cimma wani burinsu.

Pantami ya bayyana haka ne yayin wata tattaunawa da BBC Hausa ya yi da shi, inda ya ce, ya shiga siyasa ne domin kawo shugabanci nagari a Najeriya.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Zoo Road Kano
Kano
700001