HUD clothing & tailoring company

HUD clothing &  tailoring company

Share

is a modern fashion brand that creates stylish,high-quality custom and ready to wear outfits for men

12/04/2026
08/04/2026

Time for hustle

08/04/2026

BADASAIRI B YAUMA SABODA KUNE CUSTOMER SHIN KUNASAN IRIN WANN DINKI AKANFARASHI MAI SAUKI 09010935543,08036598921

29/01/2026

Koda bazamu Baku kyauta zamuyi muku sauki kayanmu kamar kayan sarakane dubada yadda muke sauke farashi

Photos from HUD clothing &  tailoring company's post 29/01/2026

INA KWANA ABOKAN KASUWANCI
FATAN WANI ZAICE AYIMASA IRIN WANN AIKI
SBD BA SHIDA TSADA

25/01/2026

Wann ai kamar Morocco

23/01/2026

KASAMU TELAN KWARAI WANDA ZAI DINGA BAKA KWARIN GWIWA WAJAN BAZA CAPACITY MALAM
MU DINKI MUKA IYA KUMA SHI MUKEYI ALLAH KASAMANA ALBARKA CIKIN KASUWANCI MU

23/01/2026

IDAN KANASO KASAMU CIGABA AKASUWANCI YAKAMATA KAKOYI HAKURI DA JURIYA DOMIN SAMUN NASARA ALLAH KABAMU NASARA

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

No. 882 K/nasarawa Behind Northwest University
Kano
700101