Garkuwan Umar Gambo
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Garkuwan Umar Gambo, Health/Beauty, Gayawa, Kano.
MD HASSAN
TUDUN WADA
BA WAKILICIN KA
MD HASSAN
ALHERI NE MAJALISSAR JAHA DA YARDAR ALLAH
06/04/2026
BISSMILLAHIR RAHMANIRR RAHEEM
UMAR GAMBO IX COMING TO UNGOGO MINJIBIR INSHA ALLAH
UMAR GAMBO ALKHAIRI NE
20/03/2026
🌙✨ BARKA DA SALLAH – EID MUBARAK! ✨🌙
Alhamdulillah da muka kammala azumin watan Ramadan cikin nasara.
ENGR- UMAR GAMBO
Yana mai mika sakon taya murna ga al’ummar karamar hukumar Ungogo da MUNJIBIR da daukacin al’ummar Jihar Kano bisa wannan rana mai albarka ta Eid Al-Fitr.
Allah (SWT) Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana, Ya kuma cika mana burikanmu na alkhairi. 🤲
💚 Jam’iyyar APC jam’iyya ce ta cigaba, hadin kai da kyakkyawan shugabanci.
A karkashin wannan manufa, zamu ci gaba da aiki tukuru domin tabbatar da:
✔️ Cigaban al’umma
✔️ Inganta rayuwa
✔️ Samar da damammaki ga matasa
Ni a matsayina na Garkuwan engr Umar Gambo page dina, ba zan gajiya ba wajen kare muradan sa da kawo cigaba mai anfani ga matannan Ungogo da munjibir baki daya.
💪💚 Tare da APC, nasara ce!
💚 Tare zamu kai ga gaci!
🌙 Barka da Sallah! Allah Ya maimaita mana lafiya.
📌 Sponsored by:
GARKUWAN ENGR-UMAR GAMBO ✍️
19/03/2026
SAKON GODIYA ZUWA GA MAI GIRMA ENGR
Kamar yadda ya saba a kowace shekara, a wannan shekarar ma Mai Girma ENGR Umar Gambo , gwangwaje Yan median sa da kayan abinci domin su wajen gudanar da ibadar azumin watan Ramadan.
Kayayyakin Azumi jiya Sakon yazone ta hannun jaruma Kuma a tafiyar gidan ENGR wato aunty Kwankwassiiya Sako yaxo .
A madadina da daukacin Yan Ungogo da MINJIBIR ni Garkuwan engr Umar Gambo muna mika sakon godiya mara misaltuwa ga Mai Girma ENGR bisa wannan karamci da kulawa.
Muna addu’ar Allah da daukakin Sarki Ya saka masa da mafificin alkhairi, Ya kara masa lafiya da nasara, Ya kuma Tabbatar masa da wannan kujera domin ci gaba da yi wa al’ummar Ungogo da MUNJIBIR hidima.
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum.
GARKUWAN ENGR-UMAR GAMBO ✍️
UNGOGO MINJIBIR FEDERAL CONSETUANCY KANO STATE
Umar Gambo ake magana
shugaban MATASAN Ungogo da MUNJIBIR
ENGR UMAR GAMBO
Yana Miko Sakon GODIYA da JINJINAWA wajan Al ummarsa
I stand with ENGR UMAR GAMBO for House of representative Ungogo MUNJIBIR FED CONSETUANCY PROJECT
YA ALLAH ALBARKACIN WANANN GOMAN KARSHEN GA BAWAN KA DAN TAKARAR MAJALISSAR TARAYYA UNGOGO MINJIBIR ENGR UMAR GAMBO KAMASA WANNAN KUJERA MAI ALBARKA
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Kano
