kula da lafiyar ka
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from kula da lafiyar ka, Health/Beauty, Alu dandarman Road, Kano.
Assalam Alaikum barkanmu da daidai wannan lokaci, ya ibada.
22/02/2026
HAPPY RAMADAN DAY
Da fatan kowa zai na kiyayewa da lafiyar sa.
Akula da abincin daza aci, ruwan sha, da dukkan nau'ikan kayan amfani
Yadda kwan mace yake girma
kula da ruwan shan ka
Domin ganin complete, a duba link Ιin YouTube a comment section π
Assalam Alaikum!
Barkanku da daidai wannan lokaci, da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Ina fatan zaku kasance a tare damu a ko wanne lokaci domin samun shirye-shirye wadanda sazu biyo baya akan yadda zamu kula da lafiyar mu, kafin kaiwa ga asibiti.
Stay safe π
kula da lafiyar ka
02/02/2026
Alhamdulillah!
Mu gujewa shaye-shaye, don tsira da lafiyar mu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Address
Kano
713101
