REAL ABALE Newpages

REAL ABALE Newpages

Share

Thanks again for your support

20/04/2026
13/04/2026

Ana saura wata daya adaura auren ku sai saurayinki yace, idan baki yarda ya taba miki nono ba zai fasa auren ki ya zakiyi.

12/03/2026

Mace ba ta jiran namiji. Duk yadda take son ka, idan wanda ya shirya ya fito, kai kuma ba ka shirya ba, za ta iya haƙura da kai, ta aure shi, kuma hakan ba yaudara ba ne, lissafinta ne. 🧎‍♂️

A ts**akken lokacin mace, ina take da lokacin jira ko lissafin abin da babu a ƙasa? Ai ko ita ce ta ce za ta jira ka, kuma ka yarda, to ka yaudari kanka, tunda kasan akwai na gaba da ita.🤷‍♂️

Kai dai kada ka ƙulla soyayya ba da nufin aure ba, kuma kada ka fara neman aure sai ka shirya.🫣🥴

Abinda nake nufi anan shine Ɗanlami ka cigaba da neman kuɗi har sai kaji an fara cewa shìgò da takalman ka. 🥴🚶‍♂️

03/03/2026

Shin saurayin diyata yana tsorona?

Diyata Ju Ae ta kasance cikin farin ciki sosai a kwanakin nan.

Tana yawan murmushi idan tana waya, amma ba ta son ta gaya min dalilin farin cikinta.
Na fahimci tushen farin cikinta domin yanzu ta girma, ta zama baliga.

Duk da haka, na roƙe ta ta kawo wannan saurayin gida domin in sa musu albarka, k**ar yadda al’adar mu ta Koriya ta Arewa ta tanada.
Amma har yanzu babu wanda ya zo, kuma gaskiya ban fahimci dalilin hakan ba.

— Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un👇

24/02/2026

Kadafa a mayar daku shasha shu, wai ace muku yan mata ma suna da NANKARWA, a gidan wane budurwa take da NANKARWA? Ai duk macen da kagani da wannan abun kodai ta taba haihuwa ko kuma ta taba samun ciki,

Ko sabon aure kayi indai kaga NANKARWA ajikin matarka to ta taba haihuwa ko ta taba yin ciki babu inda take fito sai ajikin fatar da ta taba fitar da wani abu ajikinta,

babu laifi wacce zaka aura ta bu*e maka ji**nta kaduba da kyau don kada kayi lalube acikin duhu, don haka maza sai ku kiyaye.

23/02/2026

ℹ ‎Idan mace ta yaudare ka a lokacin da kuke tsaka da soyayya wanda har ta kai ga wani ne ya aure ta ba kai ba, daga ita har dangin ta da zuciya ɗaya zasu faɗa maka cewa ƙaddara ce haka Allah ya tsara ba rabon ka bace saboda tsabar son zuciya. Amma da ace kai ne ka auri wata ba ita ba (koda ace soyayyar part time ce), a wannan gaɓar kuma daga ita har dangin ta kai munafuki ne ɗan yaudara wanda bai san halasci ba. Tun daga kan dangin ta, ƙawayen ta, har 'yan unguwar su ba wanda zai yadda cewa kaima ƙaddarar ce ta gifta maka ba'a son ran ka ba. I don't know what's wrong with this gender?😒.

‎Shiyasa har kullum nake sake faɗawa mutane cewa "duk lokacin da kaga mace ta aure ka honestly bata sami wanda ya fika bane". Akwai gaɓar da mace take riska wadda take jingine tasirin soyayyar ka a zuciyar ta wadda sai dai ka tsinci file ɗinka a gidan tarihi - shima sai idan kana da tsananin rabo. Tana jingine ka zata ɗauko ayoyin al'ada daka saba ji cewa "ƙaddara ce kuma daman ai matar mutum ƙabarin sa ce". Daga wannan ranar har abada an cire ka a lissafi kome zaka yi saidai ka mutu wlh. Idan kaga dama ka zura jikin ka 100% a tattare da wannan yarinyar ba ruwa na ina gefe Allah ya baka sa'a babban yaya.🙏

16/02/2026

‎Daga ranar da ka fara samun wadatacce kuɗi fiye da buƙatun ka na yau da kullum, a daidai wannan lokacin ne zaka gane cewa soyayya da neman gindin zama a zuciyar mace baki ɗaya ba damuwar ka bace believe me. A lokacin ne zaka gane zafin soyayya da jiran neman yardar mace baki ɗayan su sun yi hannun riga da tsare-tsaren rayuwar ka. 90% na matsalar ka a soyayya zaka tarar a wannan lokacin basa taɓa damun ka ballantana ma su ɗaga maka hankali. Ba ina nufin babu ɓacin ran soyayya bane a lokacin da kayi kuɗi, amma wlh ina baka guarantee a lokacin daka fara riƙe manyan kuɗaɗe ne zaka gane baki ɗaya hulɗa da mace ɓacin rai ne yafi yawa fiye da farin cikin dake tattare da su. A wannan lokacin ne zaka fara gane "wai da wanne dalili ne ma yasa kake nacewa wannan yarinyar"?.😒

‎Ka je ka duba duk wani wanda kaga ya nacewa mace ko kuma kaga koda yaushe mace ce damuwarsa, wlh I promise you zaka tarar kasge ne babu abinda yasa a gaban sa na arziƙi in banda soyayyar. Zafin soyayya yana da babbar alaƙa da talauci. Kana fara samun kuɗi a wadace zaka gane karatun yadda ya k**ata sharukhan. Ko mutumin da kaga mace tana yi masa rashin arziƙi still ya nace mata gudun kar ya rasa ta, wlh over 90% ɗin su abincin da zasu ci ma fitina ce talkless of basic necessities. Nacin soyayya da wadatacce kuɗi basa taɓa haɗuwa chairman. Akwai gaɓar ma da ake zuwa Macen ma kallon ta kake tamkar dorunar ruwa idan arziƙin ka ya zauna I'm telling you. 🙌

‎Salisu Yakubu RN RNT CT

14/02/2026

ℹ BABU MACEN DA TAKE DA WAHALAR SAMU... ITA CE KAWAI BATA RA'AYINKA.

Dan uwa,
Ka daina yaudarar kanka kana cewa: Tana jan aji ne ko Tana so na amma tana nuna min halin mata ne.
Wallahi Karya Ne.

Dokar Soyayya tana da sauki:
Mace da take Sonka, za ta karya kowace Doka don ta kasance tare da kai inda bai sabawa Addini ba.

Ga gaskiyar da zata cece ka daga Heartbreak da Zubar da Kudi:

1. IDAN TANA SONKA, KOFAR A BUDE TAKE:
Macen da take sonka, ba ta Busy.
Ko tana taro ne da Shugaban Kasa, idan ka kira ta, za ta dauka ko ta tura maka "I will call you back" nan take.
Amma idan kullum "Ina wajen aiki", "Wayata ta mutu", "Ban gani ba"...
Abokina, Signal ce ta ce ka k**a gabanka.
Bata Hard to get, kawai dai Bata so ne.

2. KADA KA YI ROKO SOYAYYA:
Babban kuskuren Namiji shine Rokon Soyayya.
Soyayya ba sadaka bace.
Idan ka ga kana yawan kiran ta bata dauka, kana tura Text bata replying, kana kashe kudi bata godiya...
JA JIKINKA.
Duk lokacin da ka nuna mata ka fi son ta fiye da kanka, a lokacin ne darajarka take faduwa a idonta.

3. KA GINA DARAJARKA, ITA ZA TA NEME KA:
Maimakon ka bi t**i kana Hello Baby, Hi Beauty...
Je ka nemi Kudi.
Je ka gina Sana'a.
Je ka gyara Jikinka da Tufafinka.
Namiji mai Manufa k**ar Magnet yake.
Ranar da ka yi nasara, wadanda s**a ki ka jiya, sune za su fara yi maka Comment da Masha Allah yau.

A tsari na 👇
Neman Mata aikin Yara ne.
Neman Nasara aikin Maza ne.
Idan ka bi Mata, za ka rasa Kudi.
Amma idan ka bi Kudi da Nasara, Mata za su bi ka har gida.

10/02/2026

DA DUMI-DUMI: Kim Jon Un na kasar Koriya ta Arewa yace biyo bayan wani bincike da s**a ƙaddamar sak**akon ya bayyana cewar Najeriya tanada arzikin daya k**a ace tafi kowacce kasa samun ci gaba, amma 'yan handama sun motsawa a duniya inda su ka yi ruf da ciki kan dukiyar kasar daga su sai 'ya'yansu.”

Kim Jon Un ya nuna alhininsa matuƙa game da haka, ya kara bada wani haske kan cewa Najeriya ita ce kasa ta biyar a duniya da take da matatar man fetur da ma'adanai masu karfin tasiri.

Daga karshe ya rufe jawabin nasa da cewar zai iya dawo da martaban Najeriya cikin sati biyu kacal, sannan a bawa talakawanta damar cin moriyar arzikinta, ya yi kira ga Shuwagabannin Najeriya da su kara kaimi kan dawo da martabanta da yi wa talakawanta sassauci wajen basu ingantaccen rayuwa.

Kuna bukatar samun sahihan Labarai? shigo shafinmu mai farin jini na Jaridar 👉🏾ALFIJIR NEWS 👈🏽 ku yi Following karku bari komai yana wuceku...

Me zaku ce?

06/02/2026

kalma daya tak

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Lambe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Daddy Hikima
Lambe