Dali Skin Care and Wellness

Dali Skin Care and Wellness

Share

I'm ummieey of Dali skin care and wellness. A beauty Consultant and also A Brand Partner of ORIFLAME SWEDEN. Feel free to contact me for a skin consultation

I recommend a solution to any skin issues you might have.

Photos from Dali Skin Care and Wellness's post 11/05/2023

*HAJJ TRAVEL PACKAGE*

Cikin kowanne package akwai

*NOVAGE DAY SHIELD (Sun block):* Saboda kariya daga zafin rana dake saka duhu. Mutum zaije Hajji ya dawo fuskar shi tasss batayi bakinnan ba.

*WELLNESS PACK:* Saboda aiki da ake yi sosai idan anje Hajj, Mahajjaci yana bukatar wellness pack don samun energy da kuma karin lafia da boosting immunity Saboda samun koshin lafiyar aikin Hajj

*ACTIVELLE INVISIBLE ROLL ON:*
Saboda ba’ason amfani da products masu kamshi sosai. Wannan roll on is mild da kowanne mahajjaci zai iya amfani dashi. Kuma yana bada 48 hoirs protection. Yana hana gumi kuma baya staining kaya.

*TOOTHPASTE*
Saboda wanke baki kowanne Mahajjaci na bukatar toothpaste mai kyau. Wannan yana bada kariyar 48hours daga warin baki, ciwon dadashi, hakori, samyin hakora da sauran su

*FEMINELLE WASH:*
Hajji wuri ne na chudanya da jamaa kala kala. Ko wacce mahajjaciya na bukatar Feminelle wash saboda sharing toilet da Jama’a
Hajj Travel Package for MEN 64,500
Hajj Travel Package for WOMEN 72,000
08136915053 CONTACT US TO GET YOURS.

Photos from Dali Skin Care and Wellness's post 02/04/2023

THE BEST TIME TO JOIN ORIFLAME IS NOW!!!
*Oriflame is sharing N100,000,000 gifts to all brand partners, both OLD and NEW across Nigeria*πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ *The N100 MILLION worth of goods are as follows*πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

*20 Samsung tablets to be won by 20 Oriflamers*

*10 laptops to be won by 10 Oriflamers*


*20 air conditioners to be won by 20 Oriflamers*

*50 generators to be won by 50 Oriflamers*

*2 free International ticket for 2 couples*

*800 accessories to be won by 800 Oriflamers πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯*

*50,000 naira shopping voucher for 400 oriflamers*

*2000 designer bags to be won by 2,000 Oriflamers πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯*

*THE BIGGEST ONE, lucky BRAND PARTNER will WIN a BRAND NEW HYUNDAI CRETA SUV*πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ

*Every Person who participated in this Raffle draw must win something*πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ.

Photos from Dali Skin Care and Wellness's post 02/04/2023

New product Alert

Photos from Dali Skin Care and Wellness's post 03/01/2023

Ina masu neman kasuwanci da zasu yi daga cikin gidan su??

Oriflame suna ba ma mutum damar tafiyar da kasuwanci a duk inda yake a fadin duniya

Kyautar register da Oriflame daga daya zuwa bakwai ga watan Janairu (1-7)

Oriflame na da kayayyakin kula da fata, kwalliya,turare da supplements, maganin infection da sauran su

Abun da ake bukata shine iya jarin fara kasuwanci ki sai kuma zuciyar jajircewa da hakurin neman na kai
08136915053 tuntu be mu don samun qarin bayani

Photos from Dali Skin Care and Wellness's post 03/01/2023

Infection ya zamto ruwan dare yanzu,yana daga cikin abun da ke ci ma mutane tuwo a kwarya ba maza ba kuma ba matan ba, ba yaran ba kuma ba manya ba. Shin wane mataki muke dauka wajen ba ma kan mu da masoyan mu kariya daga kamuwa da wannan mugun cutar????

Feminelle Wash intimate gel ne da aka samar da shi domin bada kariya daga kamuwa da kwayoyin cuta na bacteria da kuma fungi wanda sune kai haifar da kamuwa da Vaginosis ko vaginitis wanda muka fi sani da infection ko ciwon sanyi. Kadan daga cikin alamomin sa shine kaikayin gaba da kuma warin gaba. Shi wannan femwash din zai warkar da dukkan wannan da izinin Allah gashi da saukin dauka zaki iya zuwa ko Ina da shi a saukake ba tare da ansan kin dauki abu ba

Available for pickup ko delivery, Nationwide......
Feminelle wash farin cikin ko wace maceπŸ˜€

Muna maraba da ku customers masu albarka.
08136915053

Photos from Dali Skin Care and Wellness's post 01/11/2022

Our offers for November are as follows:

1. *Free registration at 50BP with attractive Welcome program*

2. *VIP at 200BP with 50% discount on one product of your choice from the catalogue*

3. *Flash offer from November 1-4th: place 100BP and get attractive Heart jewellery set for NGN 1500*

Photos from Dali Skin Care and Wellness's post 24/10/2022

Fatar mu na bukatar kulawa ta musamman a lokacin hunturu. Shiyasa muke da bukatar cream wacce zata zauna a jikinmu na tsawon lokaci.
Wannan cream din na COCOA BUTTER Tana zama ajiki har na tsawon 48hrs, Tana Hana jiki bushewa, Tana qarawa fata laushi da maiko.

02/10/2022

*Ina wadan da basu San ampanin kayan mu ba🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀* *nazo Muku Da Mayuka Da Magunguna Kamar Haka*
πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

*1. Matsalar fuska kowacce iri Kurajen fuska nemi (pure skin, optimals, love nature) πŸ‘ŒπŸ»*

*2. Fem wash maganin infection da gyaran aure da sauransu πŸ‘ŒπŸ»*

*3. Warin ampit dark ampit ko warin kashi Akwai Roll on da spray πŸ‘ŒπŸ»*

*4. Matsalan hakori kowani iri/dafewar haqori warin baki nemi optifresh toothpaste namuπŸ‘ŒπŸ»*

*5. Tabon fuska optimals ko novageπŸ‘ŒπŸ»*

*6. Kircin kafa/kaushi da faso feet up brandsπŸ‘ŒπŸ»*

*7. Tsagewar lebe, kyasbi, makero, ela, quna,cin ruwa nemiTender care namuπŸ‘ŒπŸ»*

*8. Cinruwa na yatsun Kafa nemi feet up spray namuπŸ‘ŒπŸ»*

*9. Fatar da aka bata da bleaching fatar da rana ta qona nemi body lotions namuπŸ‘ŒπŸ»*

*11. Fatar data fara yamutsewa saboda shekarun tsufa novage setπŸ‘ŒπŸ»*

*12. Matsalan kurajen aski ga maza akwai face cream, after shaveπŸ‘ŒπŸ»*

*13. Mayukan da zasu fitarma da ainihin kalar fatarka essential fairnessπŸ‘ŒπŸ»*

*14. Mayukan gyaran gashi Love nature set & milk & honey hair setπŸ‘ŒπŸ»*

*15. Munada Turarukan jiki da na kaya designers na maza da mataπŸ‘ŒπŸ»*

*Pure organic products ne ba chemicals baida side effectπŸ‘πŸ» VBπŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»*

*Tested and trustedπŸ‘ŒπŸΌ contact 08036915053 for more info on Oriflame products*

Photos from Dali Skin Care and Wellness's post 25/09/2022

Why do I need double cleansing?

Oil-based cleansers remove oil-based impurities - even stubborn ones like SPF, waterproof make-up, pollution particles and excess sebum more effectively. Poorly removed make-up and other oily impurities contribute to blocked pores and blemishes.

πŸ” NovAge Facial cleansing oil

Photos from Dali Skin Care and Wellness's post 24/09/2022

Wata matsala kake ganin kana fama dashi?? Ciwon jiki ne kullum kana cikin shan maganin sa?? Koh kuwa hawan jini, diabetes, ciwon zuciya da sauran su???
Wellness dinmu supplement ne me dau ke da OMEGA 3, ASTAXANTHINE AND BILBERRY EXTRACT da MULTI-VITAMIN. Wayannan sinadarai ne da jikin mu ke bukata Wanda bah lallai ne ace Muna samun duka bah acikin abincin mu bah!!! WELLNESS din mu zai baka duka wayannan sinadarai din Wanda da yawa Rashin su ke jawo mana cututtuka ajikin mu.
Ba anan kadai ya tsaya bah!!!
WELLNESS din mu sahihin maganin gyaran jiki ne na MAZA da MATA gaba daya, yana gyara fata, Ido da dukkanin jiki ciki da wajen sa!!!
ABIN DAI SAI WANDA YASHA!!!!

20/09/2022
Photos from Dali Skin Care and Wellness's post 17/09/2022

The weekend is hereπŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ”₯ looking for that fragrance that makes you stand out? The Divine exclusive is the perfect scent lady who wants to grab attention and leave a long lasting impression !πŸ‘ŒπŸ»πŸ’«

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Gomari Old Airport Maiduguri
Maiduguri