Jaridar Mallawa '
Gombe state
With Umar A Usman Cham 001 – I'm on a streak! I've been a top fan for 7 months in a row. 🎉
21/12/2025
ikon Allah
Gashi dai Yusuf Buhari yafi karfin kashe masa Abin tausayi amma ni Wallahi aduk lokacin da naganci Sai inji Yana Ban tausayi har sai na kusan yin ƙwalla haka zalika Yana birge ni Allah Ta'ala yakara wa magajin baba lfy 🤲
inji Umar a Usman Cham
11/10/2025
KOWACE BIDI'A BIDI'A CE
Babu shakka kungiyar Izala bidi'a ce cikakkiyar bidi'a, domin kuwa Annabi (saw) ba dan kungiyar Izala bane, kuma har yabar Duniya bai kafa wata kungiya ba, kuma sayyidina Abubakar da Umar da Usmanu da Aliyu Allah ya kara yadda a garesu, basu taba yin kungiyar Izala ba har s**a bar Duniya.
Allah ka tsare mu da shiga kungiyar Izala domin guba ce da zata kai ka ga taba mutuncin manzan Allah da mahaifansa da ahalinsa masu albarka.
Tabbas ba kokwanto kungiyar Izala bidi'a ce cikakkiyar bidi'a domin Annabi bayyi ba, bayyi umarni ayi ba, sahabbai basu yiba basuyi umarni ayi ba, tabi'ai basu yi ba, basu yi umarni ayi ba, tabi'ittabi'ina basu yiba, basu yi umarni ayi ba,daga karni na daya har zuwa karni na goma sha uku basu san da wata kungiyar Izala ba, atakaice dai babu wata kalma ta izala a cikin Alqur'ani da hadisin Annabi ﷺ da ta nuna cewa Izala tana da kyakkyawan tushe.
Kamar yadda 'yan kungiyar Izala su da kansu suke ta'arifin bidi'a suna cewa:
"BIDI'A SHINE WANI AIKI DA AKA KAGO SHI AKA JINGINA SHI IZUWA ADDINI, WANDA BABU UMARNIN ALLAH DA MANZAN SA (S.A.W.) KO SAHABBANSA KUMA BASHI DA TUSHE A CIKIN ALQUR'ANI WANNAN BIDI'A NE"
to kaga bidi'a ce, kuma kowace bidi'a bata ce, kowace bata tana cikin wuta.
Haka kuma duk hadisin da yazo da kalmar izala to yana hani ne akan wani abu ba umarni ba.
Amma a cikin Alqur'ani akwai wadansu kalmomi na izala guda hudu, guda biyu an hada su da zancen shaidan, guda daya kafirci, guda daya da zancen sabani, kamar haka:
(1) MA'ANAR AYA : "sai shaidan ya gusar da su ya fitar dasu daga abin da s**a kasance a cikinsa." (sadaqallahul azeem)
(2) MA'ANAR AYA : Lallai shaidan ne ya gusar dasu da sashin abin da s**a tsuwurwurta. (sadaqallahul azeem).
(3) MA'ANAR AYA : wadanda s**a yi kafurci baza su gushe ba suna yakarku har sai sun juyar daku ga barin addininku ." (sadaqallahul azeem).
(4) MA'ANAR AYA: "Ba zasu gushe ba suna masu sabani sai dai wadanda Allah yaji kansu da haka nan aka hali
01/10/2025
Maza Gumbar dutse Wani ja jurtaccen Matashi kenan shi da amaryansa da zasu shiga daga ciki a wannan jumm'a mai zuwa Madallah Comrade🙏🏼
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Halilu Mrk, Mujahid Adanu
01/03/2025
Zamuyi amfani da wannan damar dan taya matashi ɗan gwagwarmaya Umar a Usman Cham murnar ƙarin shekara 🎂🎊🎉
25/12/2024
Wani matashi a jihar Gombe mai suna Umar a Usman Cham
Ya nemi al'umma ga duk wanda yake da number wayar Sheikh Aminu Ibrahim daurawa yataimaka yatura masa yana so yayi magana dashi akan wosu matsaloli da suke tasowa das**a shafi addini za'a iya Turai masu lambar ta inbox ko whatapp ko kuma yayi masa text ɗin lambar ya rubuta hakan a shafinsa mai sunan
18/11/2024
Wani dan majalisar tarayya kenan a jihar Gombe Hon Ali JC ya dauki nauyin jinyan wannan Yaron da yakarye sanadiyyar tureshi da trella tayi
Daga Umar a Usman Cham
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Maiduguri
PNHF
