Zawiyya Sheikh Abubakar Elmiskin TV

Zawiyya Sheikh Abubakar Elmiskin TV

Share

لا إله إلا الله محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم

25/07/2026

KAY TSAYE TAREDA
Sheikh Imam Goni Ali Goni Saleh DAGA WAJAN MAULID NA SHEHU TIJJANI ABUL ABBAS R.T.A
A ANGUWAN LONDON CIKI LAYIN PRIMARY MAIDUGURI BORNO STATE

25/07/2026

📢 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Muna sanar da daukacin 'yan uwa masoya Annabi Muhammad (SAW) cewa:
A yau, Asabar, 11 Safar 1448AH, wanda ya yi daidai da 25/07/2026, za a gudanar da Maulidin Sayyidina Sheikh Ahmad al-Tijani Abul Abbas (RTA).
🗓 Rana: Asabar, 25/07/2026 (11 Safar 1448AH)
🕖 Lokaci: 7:00 na yamma zuwa 9:30 na dare.
📍 Wuri: London, cikin Layin Primary School.
Maudu'i: Tarihin Sheikh Ahmad al-Tijani Abul Abbas (RTA).
Babban bako kuma Mai Gabatarwa: Sheikh Imam Goni Ali Goni Saleh.
Muna gayyatar daukacin 'yan uwa da su halarta domin samun albarkar wannan majalisi da kuma amfana da darussan da za a gabatar.
Allah Ya sa mu dace, Ya karɓi ibadunmu. Amin.

17/07/2026
17/07/2026

National Diwani Borno 2026
Izu na (6)

Zawiyar Sheikh Abagoni Hausari Maiduguri

16/07/2026

MAULIDIN SHEHU TIJJANI R. T. A

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Maiduguri