Dr Muhammad Nazifi Bichi
karkashin jagorancin Dr Muhammad Nazifi Bichi
Alhamdulillah ...
Taron Goron Sallah Da Kungiyar Munazzimatul Fityanul Islam Reshen Karamar Hukumar Bichi Da Yake Gudana Yanzu A JAMI'U MADINATU SHEIKH IBRAHIM NIASSE Wanda Imam Dr. Muhammad Nazifi Bichi Yake Gabatar Da Maudhu'i Akan GUDUNMUWAR DA SHEHU IBRAHIM NIASSE R.T.A YA BAYAR GA ADDININ MUSULUNCI.
Asabar 02/05/2026

01/05/2026
Gobe Asabar Insha Allah….
Alhamdulillah
Karatun Tushen Dariqa
Zama Na 57
Wanda Sayyadi Dr Muhammad Nazifi Bichi RTA Yake Gabatarwa Duk Ranar Jumaa Da karfe 5:00 (Yamma) A Jamiu Madinatush Sheikh Ibrahim Inyass Bichi Lga
Jumaa 14/11/1447H = (01/05/2026M)
01/05/2026
Ya Bayin Allah!
Ziyarar MADINAR MANZON ALLAH (SAW) Sunnace Mai Karfi, Duk Wanda Ya Samu Zuwa Aikin Hajji Ko Umarah, Yayi Kokari Yaje Yayi Ziyara,
Idan Mutum Yaje Kuma Ya Kasa Zuwa Ziyarar Manzon Allah SAW Tom Wannan Ya Aikata Wauta, Tabewa Ta Tabbata Akansa
Manzon Allah SAW Yana Cewa: Yin Sallah a cikin wannan masallaci nawa ta fi Kayi Sallah a wani masallacin Sau dubu (1000),Koda Kuwa Baitul Maqdis ne, sai dai Masallacin Harami.”
~ Sheikh Dr Muhammad Nazifi Bichi ~
Click here to claim your Sponsored Listing.