Bin Usman

Bin Usman

Share

Online business

06/08/2024

SHIN KANA ZINA KO CIN KUƊIN RUWA?

(HATSARIN ZINA DA CIN KUDIN RUWA)

MANZON ALLAH (SAW) YACE: "IDAN ZINA DA CIN KUDIN RUWA S**A BAYYANA A WATA ƘASA, SUN JAWOWA KANSU AZABAR ALLAH.
DUKA WAƊANNAN ABUBUWA SUN BAYYANA KAMAR BA A HANA BA.
ALLAH YA TSARE MU.

Photos from Peace Dawah Media's post 23/06/2024
27/05/2024

[5/27, 06:11] Ahmad Usman: «923» وعن أَبي هريرة رضي الله عنه أنَّ رسول الله صلى الله عليه وسلم قَالَ: ((يقولُ اللهُ تَعَالَى: مَا لِعَبْدِي المُؤمِن عِنْدِي جَزَاءٌ إِذَا قَبَضْتُ صَفِيَّهُ مِنْ أهْل الدُّنْيَا، ثُمَّ احْتَسَبَهُ إِلا الجَنَّةَ)). رواه البخاري.
صفيه: حبيبه من زوج، وولد، وقريب، وصديق.
[5/27, 06:28] Ahmad Usman: Hadasi daga Abi Huraira cewa lallai Manzon Allah(saw)ya ce:((Allah madaukaki yana cewa:bawana mumini bashi da wani sakamako gareni yayin da na dauke masa Abun soyuwarsa na Duniya Sannan yai hakuri da neman lada ga Allah face aljanna)).Bukhari ya ruwaito Wannan hadisi.
Abunda ake nufi da Abun soyuwarsa anan shine;abokin zaman aure,Da,Danuwa, ko amini.

25/05/2024

ASSALAMU ALAIKUM
Allah yayiwa kakar matana rasuwa,jiya da daddare,Muna baran addua daga bakunanku masu albarka.

15/05/2024
07/05/2024

Maasha Allah!...

17/03/2024

Assalamu alaikum
Muyi kokari musamu abinda muka samu Ramadan na tafiya fa..
Kana ciyar da bayin Allah?
Kana karatun alkurani?
Kana tarawehi?
Kana addua?...dasauran ayyukan alkhairi .Allah yasa mu dace.

Photos from Learn Arabic & English's post 10/03/2024
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Top Medical Road
Minna
ALHAMDULILLAH