MD Wakilin Fulani

MD  Wakilin Fulani

Share

Fulani is my identity

25/12/2021

Share my page with your friends

MD Wakilin Fulani Send a message to learn more

25/12/2021

Wai yau sanyi zai barni nayi wanka kuwa

17/12/2021

Kalma daya tak

04/12/2021

Idan na tuna da rayuwar fulani sainaji tausayi ya kamani wani sa"in bakin ciki yake manaye xuciyata,

A Ruggar fulani ne zakaje ka ga babu makaranta, Babu hospital Babu ingantaccen ruwan sa Babu hanya,

A Ruggar fulani ne zakaje ka ga suna rayuwa Kara zube Babu wani hadin Kai da za ayi Dan a tallafawa matasa ko wane magidanci ta kansa yake yi

Inkaje asibiti yara kanana kk gani suna aikin asibiti suna aikin nurse amma bazaga Yan kabilar fulani ba

In kaje school duk yawan kabilar fulani a Nigerian bazakaga yaran fulani da ya Kai 20 ba,

Idan kashi hukumar Yan sanda kafin ka samu bahillace sai kayi da gaske,

Haka in kaje a hukumar sojoji

Costom, imigration, air Force, nevy, Dss

Duk wata hukama dai kafin ka samu bahillace daji a ciki sai kasha wahala kafin ka samo daya,

Tambaya ta anan wai mu fulani wani irin tanadi muka yiwa rayuwar mu ne?

Haka zamu ci gaba da rayuwa?

Fulani muyiwa kan mu kiyamul laili muyi karantun ta natsu

Mu fuskanci rayuwa yadda take yanzu

Dole sai da ilimi za aji dadin rayuwa

Da muda manyan Yan sanda baza ayi Mana wani cin zarafi ba

Da muna da Yan jarida manya a Nigerian da mun yada irin cin zarafin da akeyi mana

Da mun maida martani Kam duk Wanda ya nuna Mana yatsa

Da Yan jarida akayi amfani aka Mata Mana suna

Aka Mata sunan kungiyoyin mu da suke Kare martabar mu

Yaushe zamu tashi daga dogon bacci da mukeyi ne lokaci yayi da zamu tashi

Mu gyara tsakanin mu muzabura dan neman mafita

Photos from MD  Wakilin Fulani's post 01/12/2021
27/11/2021

Fulbe yauti yesso gaggadaajo sai munyal

24/11/2021

Aslm sakirabe fulbe on balijam

23/11/2021

Sun shigo hannu: Ankama wasu miyagun yan bindiga masu duake da bindiga kirar AK47 a jibia, dake Jihar Katsina.

abun mamaki yan kana nan yara ne, kuma ba fulani bane.

Da fulani ne da yanzu ana nan anata yadawa, amman kaga tunda shafaffu ne da mai, shiru kakeji ba mai magana

wani ma zakaji yana basu uzuri, wai ai talauci ne🤭

tunda ba fulani bane

amman idan fulani ne, ba wani wanda zai saurari uzurinsu

shi uzuri na aikata laifi, na wanda ba fulani bane kadai, amman shi fulani bayada uzuri, a irin rashin adalcin su kenan

ina masu cewa fulani kadai ne ke kashesu, to ga yan uwanku

suna nan da yawa anata kamawa

Minene kukeyi na tonawa yan uwanku yan bindiga asiri ?

minene kukeyi na kiran yan uwanku masu ta"addanci akan cewa su tuba??

Gari nawa naku aka rusa da sunan neman batagari irin wadanann yan bindigan?

bahaushe dan bindiga da infoma nawa kuka kashe?

ko jinin fulani ne kadai ya halatta awurinku??

22/11/2021

Fulani sai muyi da.gaske.makiyan mu sun sako mu a gaba nema suke sai sun bata Mana suna

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Beji
Minna