Fatima Aliyu muhammed

Fatima Aliyu muhammed

Share

Business woman

04/07/2026

Alhamdulillahi Ala kulli Haal … Good morning everyone

30/06/2026

Our choice in sha Allah….

29/06/2026

They are asking u 🤣🤣 Temu professor, can u do this ? 😂😂

29/06/2026

Wannan Bawan Allah taka rowa sosai lokacin da aketa kokarin ganin ya za’ayi aci Zabe a APC… Amman yau muna samun labari wai yabar APC shin Gaskiya ne? Ko miyasa yabar APC kuma ?

29/06/2026
29/06/2026

Manarakis Abi what’s that ur name, I don’t have ur time,…. I never talk about zone c or Wushishi … I talk about mokwa, ur own zone, u never say anything about , or u even pretend u didn’t see anything that has to do with insecurity I talk about in Borgu, ur own side, are mokwa people not nupe ? Am I from zone A? What u see there is me saying ya Bago should help mutanin da sukayi gobara, right ?
A lot of people especially talakawa sun kirani sayin dan Allah a karayin maganar gobara ko zasu samu taimako and that’s why I use me instead of using them or calling anybody’s Name… just imagine u fighting me for telling the truth! U are fighting me for being a voice to ur own people, what I was expecting from u as a nupe guy is encouragement , Amman saboda taimakonsu bazaizo kanka ba, shiyasa kake fighting Dina…. Right? Don’t forget taimakon talakawa da zaiyi na masu gobara , ba gurina kudin zaizo ba, file dinsu za’a duba, kowa a kirashi a bashi directs … u aren’t spoiling my name in anyways u are promoting me more … thank u for ur time, and i wish u the best .

28/06/2026

We are going for a peaceful protest very soon !
Kowa dai yasan yadda lolo ya taimakawa talakawa musamma wayinda sukasamu asara a sanadiyyar iftila’ai na wuta… ( Gobara ) mutani dayawa Sunyi Asara sosai kuma sunkai korafi Amman Governor Umar Muhammad Bago yaki ya kula dasu Wanda har Nima ina ciki ? Shin a cikin bashin da ake ciyoma Niger state Government, Ba’a iya bayar da compensation a ciki ne ? … Sannan bayanin list da akecewa an turama mutani a mokwa, sunan mutane nawa kuka gani ? Kuma kuda den da aka bayar donation nawa ne duka ? Kuna ganin Anyima Mutanin mokwa adalci kuwa ? …shin ta ina talaka ya samu saukin rayuwa a Wannan gwamnatin?
Shin Kunsan Nawa akebin Niger state Government kuwa ? Anya !! …

28/06/2026

From a grateful Soul saying Alhamdulillah Ala kulli Haal…..

28/06/2026

Ai Tunda Aka Hana Ambassador Sadiq a Suleja to kowama ya wuce … ya Allah yasa akwace hannu ATL …Allah ya Baka Nasara Lado … Congratulations in advance ladawa…

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Minna