Abdullahi moh'd Giwa

Abdullahi moh'd Giwa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdullahi moh'd Giwa, Health/Beauty, G 55 kontagora Road U nd St urban, Minna.

04/09/2025

DUK Wanda yasamu irin wannan Mai dauke da 1976...akwai tanadin 5 million.

14/08/2025

CHALLENGE ACCEPTED

Followers Dina masu Albarka nasan bazaku bani kunya ba๐Ÿ˜ฉ

Yawwah followers letโ€™s do this challenge kou ๐Ÿคง

8050901058
Opay

24/10/2024

DA ฦŠUMI-ฦŠUMIN SA: Bashin da ake bin kowane ษ—an Nijeriya yana hana Ni bacci, ina neman inda zan je na biya kaso na na bashin da ake bin Nijeriya, don na saukewa kaina nauyi - Daga matashi Abdullahi Kano.โœ๏ธ

14/09/2024

With Rariya โ€“ I just got recognized as one of their top fans!

Photos from Abdullahi moh'd Giwa's post 11/07/2024

31_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da ake kiran Miji da Baby Jariri kuma a kira shi Daddy ๐Ÿ™„

2_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da biki dole sai ranar Asabar ko ranar Lahadi ๐Ÿ™„

3_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da take bawa wasu kasashen tallafin wutar lantarki yayinda ita kuma ta kasa tsayar da Wutar a Kasar ta ๐Ÿ™„

4_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da Makullan Mota da wayar IPhone ba a saka su a Aljihu saboda Burga ๐Ÿ™„

5_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da cikin Sauki da kwanciyar Hankali ake tara dubunnan Naira domin zaman makokinka amma ba za a taba baka jari ba lokacin da kake a Raye ๐Ÿ™„

6_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da kana bude Firji maimakon kaga tarin ababen sha dana tande tande saidai ka ga tarin Zogale da yakuwa ๐Ÿ™„

7_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da zaka siyo Kare sannan ka sanya musu suna Tiger ๐Ÿ™„

8_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da mai Aure zaka ji yana fadin Budurwarsa na cin Amanarsa ๐Ÿ™„

9_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da yan damfara suke da gobe mai kyau fiye da wanda ya kammala karatu ๐Ÿ™„

10_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da masu Aski suke manna hoton Askin da ba zasu iya irinsa ba ๐Ÿ™„

11_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da Magani 1 yake warkar da cututtuka sama da 50 ๐Ÿ™„

12_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da Matasa suke Rina gashinsu zuwa Fari tsoffi kuma su Rina nasu zuwa Baki ๐Ÿ™„

13_Barka Da zuwa Nigeria kasar da budurwa zata iya hakuri da talauchin babanta Amma bata iya jurewa gidan mijinta๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

NIGERIA KASARKU TA GADO ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Photos from Abdullahi moh'd Giwa's post 03/07/2024

Ansamu wata sabuwar irin Masara daga shuka ta har zuwa nunanta kwana 70 Ne.โœ๏ธ

03/07/2024

INDA RANKA: Budurwa ta saki matar saurayinta ta Whatsapp da izinin mijin

A wani yanayi mai matukar daure kai da ya faru, wata matar Aure Ameera (mun boye sunan) ta fallasa yadda mijinta ya rubuta takardar saki ya baiwa budurwasa Ummi (mun boye sunan) da nufin cewa duk sanda matar tasa ta nemi tada mata hankali to ta sake ta a madadinsa,

Majiyarmu ta Jaridar A Yau ta ruwaito Matar wacce ta tura a shafukan neman shawara ta ce "A bata shawara domin ji take yi kamar ta ka$he kanta, Mace yar uwata ta ci
min mutunci, Ya Allah kabi min hakkina
wallahi takardan sakina ta turo
min a WhatsApp. Kuma da rubutun (Handwriting) din mijina ya Allah, Wayyo ni"

Sai dai a nata martanin budurwar ta shaidawa majiyar A Yau cewa ita Ameera ce ta fara takalar ta inda kullum sai ta kira ta a waya da dandalin sadarwa ta ci mata mutunci kuma tana hadawa da iyayenta tana gargaษ—inta ta rabu da mijinta, a cewar Ummi duk yadda ta kai ga haฦ™uri sai da ta kule ta,

"Kuma abun takaici ba ni nace ina son mijin Ameera ba, shi ya ฦ™wallafa ransa a kaina, amma har bina a boye take yi, har watarana ta ganni da ATM din mijinta shine ta bi ta kara daga hankalinta"

To sai dai A Yau ta ruwaito daga bisani Ameera ta baiwa Ummi (budurwar saurayin nata) hakuri sannan ta roฦ™i jama'a su yi wa Allah su daina zagin Ummi, "Matsala ce ta cikin gida kuma muna kan tattaunawa domin samun maslaha" inji Amira

Bayanai sun nuna daga nan ne mijin ya dauki mataki inda ya baiwa budurwar umurni ta turawa matar tashi takardar saki duk sanda ta sake takalar ta wanda kuma hakan aka yi....โœ๏ธ

03/07/2024

Final

30/06/2024
Photos from Abdullahi moh'd Giwa's post 24/06/2024

Jami'an Tsaro sun cafke wata mata dauke da Alburusai za ta kai wa 'yan bindiga a jihar Katsina, sai dai matar ta ce, 'yunwa ce ta sa ta aika

23/06/2024

idan kana neman budurwa a Germany to kazo kan wannan gadar katsaya kana tsaye zakaga wata ta mikoma flower soyayya โค

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

G 55 Kontagora Road U Nd St Urban
Minna