SHI'A SABON SHAFI

SHI'A SABON SHAFI

Share

Mun Bude wannan page domin isar da sakon jagora

09/10/2025

Big shout out to my new rising fans! Yusuf Ahmad

Photos from SHI'A SABON SHAFI's post 03/10/2025

KAITSAYE DAGA SAKKWATO

Yan uwa Almajiran Shaikh Malam Ibrahim Yaqoub ZakZaky (H) Na Da'irar Sakkwato da kewaye Sun gudanarda Program na Muzaharar Kin Amincewar Yan uwa musulmi akan Ta'addacin Israel akan Yan uwanmu Palestine Dake rayuwa a cikin Gaza .

Yan uwan sun fitone kwansu da kwarkwata akan wannan lamarin Raunanqn bayin Allah da ake kashewa Wanda kaf Duniya an shaidi Inbanda kasar Iran ba kasar da take tsaye akan lamarin wadan nan bayin Allah subuhanallahu wata'allah .

Allah kashiga cikin lamarin wadanan bayin naka bihakki Muhammadur rasulullah (S a w w )

✍️ Muhammad Bello Sakkwato

Photos from SHI'A SABON SHAFI's post 23/09/2025

KAITSAYE DAGA SAKKWATO

Yan uwa Almajiran Shaikh Malam Ibrahim Yakub Zakzaky (H) Na Da'irar Sakkwato Halkar Dan uwa Rinin tawaye da sauransu Sun gudanarda Program na Mauludin Fiyayyen Hallita Annabi Muhammad (S a w w ) Wanda ya gudana a cikin gwaiwa Area .

Wanda yasamu Halartar Wakilin Yan uwa Almajiran Shaikh Malam Ibrahim Yakub Zakzaky ( H)Na Da'irar Sakkwato Shaikh Sidi Munir Sakkwato.

An karama wasu Yan uwa da kyaututunkan inji da Kuma zunzurutun kudi naira 5000 domin fara aiki da ijimin Allah ya qmfanar da wadanda aka baiwa bihakki Muhammadur rasulullah (s a w w)

Ga wasu daga cikin hotonan da muka dauka

Daga. Shafin .
Muhammad Bello Sakkwato

Photos from SHI'A SABON SHAFI's post 19/09/2025

KAITSAYE DAGA KWARE TA JIHAR SAKKWATO

Yan uwa Almajiran Shaikh Malam Ibrahim Yakub Zakzaky (H) Na Da'irar Kware Da kewaye Sun gadanarda Muzaharar mauludin Fiyayyen Hallita Annabi Muhammad (s a w w)

A cikin Garin kware Wanda tasamu Hallartar Dibin Masoya Muhammadur rasulullah (s a w w) Wanda aka gabatar Cikin Tsari da nizami Wanda ta hada bangarori kamar haka, Harisawa, sisters forum, jasaz, Madarasatul kazimiya kware Fulani Ibo Hadi da Yan fodiyar wurno, gwadabawa, Achida,Basansan da Kai Harda Yan uwanmu Yan Darika Acikin Tafiyar Zagayan mauludin Muhammadur rasulullah (s a w w ) .

Ga wasu daga cikin hotonan da muka dauka muku.

✍️ Muhammad Bello Sakkwato

18/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abu Jawad Chancha, Muhammad Lawan Fulata, Ismail Shuaibu, Abubakar Jafaru, Mohammed Gazali, Ali Zain Yankara, Muhammad Zakariyya Abban Muneebat Muhammad Zakariyya Abban Muneebat, Husaini Ahamed, Gubuchi Dan Samari, Sa'eed Muhammad, Ahmad Abubakar, Ahmad Ibrahim Pambeguwa, Magaji Aliyu Dabai, Sabati Auyo, Abbas Umar, Jikan Jumah Raddah, Yusuf Zalaton, Idreeth M Idreeth, Hussaini Musa, Sanmi Ajayi, Ahmad Uba Aminu, Dayyabu Hussaini, Bashir Umar Dankatsinawa, Abdul Aziz Hassan Dando, Mhiz Tee Wiz, Abdulkadir Umar, Auwalu West, Ali Alhaji, Aboki Gadas, Abban Nafisa Damau Bebeji, Aminu Usman, Khadija Adamu, Ayuba Muhammad Sani, Adamu Buhari, Salim Sa Idu Alhaji, Might Might, Musa Yusif Yahuza, Ramadan Abdul Wahab, Ibrahim Musa, Kamaluddeen M Lawal, Ahmad Jibrin Zango, Anas Isyaku Balarabe Tamaru, Rabiu Alh Hassan, Musa Sani, Abdulmaleek Muhammad, Usaini Alhazawa, Yakubu Adamu, Muktar Habib Habib Muktar, Yahayya Abubakar, Jaji Abubakar Muhammad

Photos from SHI'A SABON SHAFI's post 18/09/2025

KAITSAYE DAGA HUSSAINIYATUL IMAMUL MAHDI (ATF) DAKE UNGUWAR MABERA SAKKWATO.

Yan uwa Almajiran Sayyid. Ibrahim Yakub Zakzaky (H) Na Da'irar Sakkwato da kewaye Sun gabatar da Sauraron Jawabin Makon Hadin kai Wanda Maulaya Sayyid Zakzaky yagabatar da kansa A gidansa Dake Abuja .

Wanda Sayyid ya nuna muhimmanci Halin kan Yan uwa waje daya inda yake cewa har Wanda ba musulmiba yakamata mukazama "Ba'aduhul au ba'ad .

Ga wasu daga cikin hotonan da muka dauka muku.

✍️ Sakkwato Media forum

Photos from SHI'A SABON SHAFI's post 08/08/2025

An gudanar da Majalisul Azah. A Bauchi

'Yan uwa musulmi almajiran Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na garin Bauchi sun gudanar da Zikira mai take kamar haka:-

(ALLAH YA MUNANA RAYUWA BAYAN KA YA ABA ABDULLAH (AS))

An gudanar da Zikirar ne a yammacin yau Juma'a a muhallin Husainiyyatu Aali Muhammad dake tafawa balewa estate nan cikin garin bauchi.

An fara Zikirar ne da wakokin Juyayin tunawa da Shuhada. Sannan (Medical Teams) s**a gabatar da "Awareness" akan Arba'in.

Daga karshe aka jahankalin 'yan uwa akan muhimmancin Majalisul Azah. Sannan aka rufe taron da addu'a.

Photos from SHI'A SABON SHAFI's post 08/08/2025

An cigaba da ciyar da masu Tattakin Arba’in cikin daran yau Juma'a a SzakzakyMaukib dake Amudi na 1117 a hanyar Najaf zuwa Karbala.

An ciyar da maziyarta dankali da soyayyun kaji.

Allah ya amsa ziyara ya kai ladan ga Shahidanmu maɗaukaka.







08/August/2025

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Victoria Island?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kalambaina
Victoria Island
BBB