Amb Zakariyya Salisu
Gobe ta Allah ce
02/06/2026
Dear Comrade Kabiru Hamisu Aminu
I heartily congratulate you on your emergence as the Vice President of the National Association of Zazzau Students (NAZAS). This achievement is a clear testament to your dedication, leadership qualities, and the confidence that students have placed in your ability to serve.
As you assume this important responsibility, I pray that Almighty Allah grants you wisdom, strength, and guidance to discharge your duties effectively and contribute meaningfully to the growth and progress of the association and its members.
May your tenure be marked by unity, excellence, and remarkable achievements that will positively impact the student community.
Once again, congratulations on this well-deserved success. I wish you a fruitful and successful tenure in office.
Congratulations, Comrade Kabiru Hamisu Aminu!
Best regards,
Amb. Zakariyya Salisu
Student Leader
Amb Bashir Sulaiman
02/06/2026
Happy Birthday to Comrade Abubakar Muhammad Kazura National President of NAJISS!
On this special occasion, I extend my heartfelt congratulations and best wishes to you. Your dedication, visionary leadership, and unwavering commitment to the growth and development of students continue to inspire many young people across the nation.
As you celebrate another year of life, may Almighty Allah bless you with good health, wisdom, strength, and greater opportunities to achieve your goals. May your new age bring happiness, success, and remarkable accomplishments in all your endeavors.
Thank you for your service, sacrifice, and contributions to the student community. May your leadership continue to foster unity, progress, and excellence.
Wishing you a joyful birthday and a prosperous year ahead.
Happy Birthday, Comrade Abubakar Muhammad Kazura
Best Regards,
Amb. Zakariyya Salisu
Student Leader 🎉🎂🎊
02/06/2026
🌍 CLEAN ENVIRONMENT, STAY SAFE
Awareness Campaign Message
A clean environment is the foundation of good health and a better life. When we keep our surroundings clean, we protect ourselves, our families, and our community from diseases and hazards.
🌱 Why Clean Environment Matters:
It prevents diseases like cholera, malaria, and typhoid
It reduces pollution and bad odor
It creates a safe and healthy living space
It improves mental well-being and community pride
đź§ą How to Keep Our Environment Clean:
Proper disposal of waste in designated bins
Avoid dumping refuse in drainage systems
Regular cleaning of homes, schools, and surroundings
Participate in community sanitation exercises
Practice proper hygiene and hand washing
⚠️ Remember:
Dirty environment equals unsafe health. Clean environment equals safe and healthy living.
🤝 Let’s Work Together:
Cleanliness is everyone’s responsibility. Together, we can build a healthier and safer community.
Clean Environment, Safe Life!
28/05/2026
SANARWA GA AL’UMMAR JIGAWA – SHIRIN NBAIS
Assalamu Alaikum Warahmatullah,
Hukumar Jigawa State Tsangaya Education Board na sanar da daukacin Alarammomi da dalibai, cewa an bude rajistar shirin NBAIS (National Board for Arabic and Islamic Studies) na wannan shekara.
Wannan shiri wata babbar dama ce ga Alarammomi da daliban Tsangaya domin samun ingantaccen ilimi mai daraja da kuma takardar shaidar karatu da gwamnatin tarayya ke amincewa da ita.
Zaka iya ziyartar daya daga cikin cibiyoyin dake a yankin ka (Cafe) domin cikewa.
Shiga wannan shafi domin cikewa:
https://jsteb.jg.gov.ng/NBAIS.php
Signed: Dr. Abubakar Maje Hamisu Mnim Executive Secretary Jigawa State Tsangaya Education Board.
23/05/2026
KU FAHIMCI SIYASA
*
**
***
Kafin mu tsani Tinubu, Buhari muka tsana, kafin Buhari kuwa Goodluck muka tsana, Yar'adua ma rashin tsayin kwana ne, da sai an tsane shi matuƙa, haka nan Obasanjo, haka nan mulkin soja, to wai meye dalilin da yasa muke tsanar mutum, daga baya muce gara mulkin sa akan na wanda ke mulkar mu yanzu?
Ga dalili.
Muna da ƙarancin ilimi akan abinda ya shafi yadda ake tafiyar da mulki, da ƙarancin ilimin sanin menene haƙƙin mu da ya rataya a kan shugaban ƙasa, ko yan majalisu, ko gwamnoni da sauran su, wannan dalilin ne yasa muke tsanar mutum wani lokaci a kan abinda ba haƙƙin sa bane.
Dalili na biyu shine tsammanin jin gaskiya daga bakin dan siyasa. In kuka lura yan siyasa ne suke ce mana wane kaza za mu zaɓa, ko kuma kar mu zaɓi wane kaza ba mutumin kirki bane, mu kuma kawai don muna son dan siyasar da yayi magana akan wane kaza din, sai mu yarda da abinda ya faɗi, alhali kusan dukkan yan siyasa, sun fi damuwa da miyar su akan tamu, shiyasa ƙarshe mu muke nadama ba su ba, in kaga sunyi nadama, to babu su a cikin gwamnatin ne.
Sannan batun jam'iya, wacce aka fara tsana tun bayan kafa demokaraÉ—iyya itace PDP, jama'ar dake cikin ta sune s**a rarrabu a sauran jam'iyyun da muke zaton anan alherin yake, kuma zaka ga bayan zagin juna da s**a yi a baya, yanzu sun haÉ—e kai suna zagin wanda suke yabo a jiya.
MAFITA
1. Kar kace wane kaza bai baka tsaro ba, ko bai maka t**i ba, ko bai kula da lafiyar ka ba, ko yasa abinci yayi tsada, da sauran su, har sai ka nemi sanin shin t**i ko asibiti ko wanin haka da ake magana a kai, haƙƙin wani ofishi ne, na shugaban ƙasa ko gwamna ko chairman na ƙaramar hukuma? Sanin haka zai sa ka ƙalubalanci wanda ya dace.
2. Kar wani dan siyasa ko malamin yan siyasa ko mai ci a jikin yan siyasa yace maka wane kaza mutumin banza ne, wane kaza na kirki ne ka yarda, ka hukunta kowa bisa ƙoƙarin sauke haƙƙi da yayi a lokacin da yake riƙe da wani ofishi ko madafan iko, Misali IBB tabbas akwai inda yayi kura-kurai, amma babu wanda yayi wa Nigeria aiki a bayyane k**ar sa, musamman aiki a Arewa.
3. Kar ka sadaukar da mutuncin ka akan dan siyasa, duk abinda za kayi masa na campaign, ka kula da kyau, in yayi nasara zai maka nisa, wanda ka zaga ka ci wa mutunci kuma kullum kuna tare, koda baku tare, baka san me zai haÉ—a ku nan da shekaru 10 ba, a lokacin wanda kake karewa ya sauka daga mulki, kila ma baka amfana da komai a mulkin ba.
4. Kar ka tsani kowacce jam'iyya, ka tsani masu laifin cikin ta, domin jam'iyyar da ta haifi mummuna jiya, ita zata haifi kyakkyawa yau, saboda k**ar kabari take, babu sharri ko alheri a cikin ta, kome ka gani, na cikin ta ne yazo da shi.
MU YI SIYASA CIKIN HIKIMA, MU DUBI CANCANTA, MU AJIYE BATUN ADDINI KO KABILA KO JAMI'IYA A GEFE.
✍️✍️✍️ Sidi Sadauki 💕
*** O'oh Ahmad Aliyyy ***
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! M Yahuza Ma'azu Malumfashi,
Mansur Sale,
Adamu Ibrahim,
Mustapha Dahiru Nakowa Al-gwalawey,
Nass Yaro Baba,
Matar Yasir,
Haruna Dahiru,
Aliyu Musa,
Abdulkadir Nasir,
Rabiu Abdulmajid,
Yunusa Abdullahi,
Baffa Bala Brs,
Mustapha Adasm,
Sagir Umar
19/05/2026
SHARI'AR SATIN DA TA GABATA
*
**
***
In baku manta ba, na gaya muku an kawo videos anyi playing, amma da aka zo kan videon Shehu Sani Khalifa, sai abin yaƙi yi, to za mu cigaba.
Amma kafin mu cigaba, wayanda suke ƙoƙarin rubutu don sanar da al'umma halin da ake ciki game da sha'anin Sheikh Sani Khalifa, Allah ya saka muku da alheri, ina tabbatar muku masoya da iyalan sa da Tijjanawa na hakika, suna farinciki da aikin ku, suna gode muku.
Wayanda suke kushe ƙoƙarin ku mutane biyu ne, daga jama'ar dake farinciki da k**a shi da kuma wayanda basu son a ga laifin wayanda s**a zalunce shi, sai wayanda suke da ƙullalliyar abu a rai game da wayanda s**a yi ƙoƙarin kai maganar kotu, ai kafin a zage ku, cewa aka yi kai maganar kotu ce ta lalata lamarin, in ba haka ba da tuni an sako shi.
Shin kafin a je kotu, wa yasan inda yake b***e yasan halin da yake ciki har ya taimaka masa?
Shin ba kotu ce tayi umurni cewa DSS su bari a gan shi ba, sannan Khalifa Alhaji Shehu yayi namijin ƙoƙari wurin ganin sa ɗin?
Shin da aka je a ka gan shi a wurin DSS ba kotu aka kai shi ba, meyasa kai tsaye ba a dawo dashi gida ba?
Shin zuwa kotun da aka yi, ba a yi nasara tareda da bayyanawa duniya gaskiyar da yake dashi ba?
Don haka masoya, ku cigaba da aikin ku, Khalifa Alhaji Shehu bashi da alaƙa da masu kushe ku, a wurin DSS din ma sai da ya sanar da Shehu Sani Khalifa cewa su wane da wane sunyi ƙoƙari matuƙa.
Daga ƙarshe dai, an koma kotu, an kunna bidiyo, an ga bayanin Shehu Sani Khalifa yana cewa ya san da juyin mulkin amma ya gaya musu abin ba zai ɓulle ba, shine s**a bashi kuɗi yayi addu'a, tuni dai lauyoyin sa s**a fahimtar da kotu abubuwa k**ar haka:
1. An k**a shi ba bisa ƙa'ida ba
2. An hana shi ganawa da lauya b***e dangin sa
3. An É—auki bayanin sa bisa tilastawa da tsoratarwa.
Alƙali tace lallai za a sake sabon lale wanda muke kira "trial within trial".
Saboda haka wanda ya ɗauki bayanin Shehu Sani, sai yazo kotu domin bada shaida, a nan lauyan Shehu Sani ya nunawa kotu rashin ƙwarewar hukumar wurin kiyaye doka da hakkin Shehu Sani, domin abinda aka ɗauka a rubutu daban, abinda aka gani a video daban, Insha Allah ranar talata 19th May za a cigaba da shari'a, kuma Insha Allah mu ne da nasara.
✍️✍️✍️ Sidi Sadauki 💕
*** O'oh Ahmad Aliyyy ***
Click here to claim your Sponsored Listing.
