DAN KHAFI
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DAN KHAFI, Health/Beauty, Charlotte, NC.
01/14/2026
Daga Nan Zuwa Safiya, Zamu Ga Mutane Dubu Nawa Ne Zasu Kai Gaisuwa Ga Muhammadurrasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallama 💚🤍❤️💙
01/14/2026
Allah duk mai hannu cikin rufe mana wannan guri Allah ka wulakanta shi Kowaye 🤲
01/10/2026
Meye bambancin Abba da ganduje a gurin daliban shakh Dr abduljabbar ???
A gurin mu mu daliban shakh Dr abduljabbar dik MATSAYin su guda ne saboda kowa a wajan sa azzalimi ne a Wani bangaren ma Abba yafi zalintar mu saboda shi Abba yaudarar mu yayi ya nuna yana tare damu a amma Ashe riqaqen makiyin mu ne munyiwa Abba kyakyawan zato YAZO ya watsa mana kasa a idanu 👀 Wanda wannan zalincin yafi muni masoyin ka ya zalince ka.
Amma shi ganduje dama mun San cewa shi makiyi ne saboda haka zalincin sa muka shanye shi a jikin mu
Muna kira ga Al ummar duniya cewa har yanzu gwamnatin jahar Kano tana cigaba da zalintar shakh Dr abduljabbar sama da shekara(4) Kuma Bai aikata lafin ko Mai ba Allah muna roqon ka ka kawo mana KARSHAN wannan zalinci da gwamnonin jahar Kano suke yiwa malamin mu shakh Dr abduljabbar nasiru kabara 🤲 😭😭
01/10/2026
Masha Allah Allah yafitomana da malam sarki acikin buwaya malam sarki masoyin mazon allah
Tunda Aka Hallatawa Sheikh Dr Abduljabbar shiga Kurkuku Kowane Malami ma zai Iya Shiga da Wanda Yaji da Wanda Bai ganiba
01/09/2026
Mazlum Dr Abduljabbar Kabara Hafizahullah
Allah Ya Fito Mana Da Malam SarKin Gida 🙏
01/09/2026
A cikin daren jiya wasu ɓata gari sun kai hari masallacin Haramin Muhammad Ɗan Imam Musa Alkazim, sun cinnawa kaɓarin wuta.
Saboda Allah, a yadda aka san Ɗan Shi'a da girmama kabari, kuma wannan kabarin ma ace na jinin gidan Annabi, shi ne zai zo daga baya ya cinna wa kabarin wuta, saboda kawai yana adawa hukumar kasar?
Wannan aikin ya nuna cewa makiya na wajene s**a shiga kasar suke aikata irin wannan ɗanyen aikin, kuma ƴan kasar ne amma waɗanda s**a zaɓi shagala da shaidanci.
Almujtabah Abubakar.
01/07/2026
Rajab day 18
★Yin zunubi yana da muni sosai, saboda tsarkin watan.
★ Rajab wata ne na shiri kafin Sha'aban da Ramadan.
ملتقى نساء الكهف
01/01/2026
Wnn shine gwarzon shekarata.
A kullum Kuma a Koda yaushe.
Allah yaja kwana ya maulaya.
We have really missing a Truth father
Click here to claim your Sponsored Listing.
