Dw hausa Nigeria
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dw hausa Nigeria, Health/Beauty, www. dw hausa Nigeria, London.
18/06/2023
100 years
Ko ta wace hanya mutum ya kamu da cutar Anthrax akwai haɗarin cewa za ta haifar da mummunan rashin lafiya ko ma mutuwa matuƙar ba a ɗauki matakin da ya dace ba.
12/06/2023
05/06/2023
Tsohon Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike ya jinjina wa Tinubu kan janye tallafin man fetur. Ya ce abu ne mai kyau ga Najeriya.
Me za ku ce?
05/06/2023
Yadda wani mutum ya zabga wa jaruma Fati Muhammad ''mari'' na cikin abubuwa 5 da ta ce ba za ta manta ba.
Ga karin bayani : https://youtu.be/g16PhMCiH14
05/06/2023
05/06/2023
Wasu 'yan bindiga sun sace mata kusan 30 bayan kashe mutane 26 a yankunan karamar hukumar Maradun da ke jihar Zamfara.
Wannan na daga cikin hare-hare mafi muni da s**a faru tun bayan da aka rantsar da sabon gwamna Dr. Dauda Lawan.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Www. Dw Hausa Nigeria
London
