Abul Keer MD

Abul Keer MD

Share

Masha Allah

02/10/2023

Stop
Kidnapping

02/10/2023

Abunda yadame mu
Shizamuyi bawani independent ba ?

27/07/2023

Ya tabbata a wata majiya shugaban Kasar anyi sauyi mulki Muhammad Bazoum komu mutan bamu jidadaiba saboda ana masa kekkewan zato to tun furcinsa dayay nacewa alakarsu da Kasar Faransa kalilan ce kuma shize kaho karshen ta s**a sashi gaba saeda s**a ga bayansa amma Allah yasa hakan alkairine amin akara hak'uri mutan

27/07/2023

Tunsanda bazoum yay magana akan
Fidda franca daka kasarsa suke son tada zaune tsaye gashi yanzu sun zigo sojojin Kasar don suzo muyita kashe kanmu sosuna gefe suna mana dariya amma Allah ya yazafa mana mafi alkairi akasar mu dama kasashe bakidaya

27/07/2023

Indai mulkin alkairi ne a wajan
Wannan bawan Allah wato Muhammad to Allah ya cigaba da dafa masa akan komai dake son cimmawa akasar amin Niger

23/07/2023

Mace me tarbiyya

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Sebha?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano Nigeria
Sebha
1