Aisha Usman Official
Aisha Usman Official
23/07/2023
FALALAR SALATIN ANNABI MUHAMMAD β€(S.A.W.)β€
Shin kusan salati ga Annabi MUHAMMAD π(S.A.W) π umarnine na Allah ga dukkan Mai Imani?
Salati ga Annabi S.A.W yana da falala mai tarin yawa ga kadan daga cikin salatin Annabi Muhammad S.A.W
β’Wanda yayiwa Annabi S.A.W salati guda daya, za'a rubuta masa kyakykyawan aiki guda goma, akuma daga darajarsa sau goma.
β’Allah yana amsa adduar bawa idan akwai salatin Annabi S.A.W acikin adduar.
Yana da kyau idan zakayi addua kabi wannan tsarin na addua:
- Fuskantar alqibla
- Daga hannuwa
- Farawa da Yabon Allah.
- Salati ga Annabi S.A.W
- Tuba daga zunubai.
- Sannan sai kafadi bukatarka.
- Yawaita nanata bukatat.
- Yankantar da kai lokacin addua.
- Halarto da zuciya lokacin addua.
-Yin adduar alokutan da ake sa ran Allah yana karbar Addua kamar cikin dare, lokaci tafiya, lokacin ruwan sama,. Etc
- Rufe addua da Salatin Annabi S.A.W.
β’ itace babbar hanyar samun ceton Annabi π(S.A.W)π agobe kiyama.
β’ Yawaita Salati ga Annabi S.A.W hanyace ta samun kusanci da Annabi S.A.W agobe alkiyama, dakuma aljanna.
β’ Yawaita Salati ga Annabi S.A.W, sababine na samun Salatin Allah da Mala'ikunsa ga Bawa.
β’ Duk wanda yayiwa Annabi S.A.W Salati da salama, Allah yana Maido masa ransa ya maidama Sallama.
β’ Duk wanda yayiwa Annabi S.A.W awajan majalissar abokan sa bazaiyi Asaarar zamansa awannan majalisinba agobe alkiyama.
β’ Yawaita Salatin ga Annabi S.A.W. hanyace ta magance talauci da damuwa.
β’ Yawaita Salati ga Annabi S.A.W, alamace babba daga alamomin son Allah da Manzon sa kuma babu mai shiga Aljanna sai mai son Annabi na gaskiya shine zai shiga Aljanna.
14. Yawaita Salati ga Annabi S.A.W, hanyace tasamun nutsuwa da walwala da jin dadin zaman duniya.
Sallallahu alaihi Wa'ahlihi Wasallam.
Wannan kadan daga cikin falalar salati ga Annabi Muhammad π(S.A.W)π
Tunatarwa wanda basuyi following wannan page ina Roqonsu Suyi following don mucigaba da fadakarwa taredasu
Idan ka turawa wasu groups s**ayi aiki da abunda s**a karanta kaima kanada lada.
Don Allah katura zuwa group 3 domin yan'uwa Musulmai su Amfana πβ€β€
23/07/2023
Ya Allah Kasa Mufi Karfin Zakatanmu. Ka Azurtamu Da Halak, Ka Rabamu Da Haram.β€ Ka Bude mana kofofin Arzikin Mu Amin Ya Allah
Duk Mai bukata Haka Yaca Ameen.πβ€β€
21/06/2023
Dakai Nake Mai Karatu In Sha Allahu Mahaifiyarka Yar Aljanna Ce Idan Har Kana Kaunarta Kace AMEEN π
10/04/2023
Sallah ta matso gashi banida saurayi Gaskiya kudaina tunanin duk mace kyakykyawa da kuka gani tanada saurayi dayawanmu bamuda samari we are very very singlesπ
Maza da yawa suna jin tsoron yiwa kyakykyawar mace maganaπ to idan bakwa tayawa tayaya zamu auru? Dan Allah ku ringa gwada sa'arku ko Allah zaisa a dace kunji π
A Cewar Khadeeja
06/04/2023
Nayi alkawari bazan kara rayuwar barikiba koda Ramadan yawuce yan,uwa kutayani da addua
Maryam funtuwa
01/04/2023
Ba Ni Da Wata Alaka Ta Soyayya Da Rakiya Moussa Face Mutunci, Cewar Mawaki Hamisu Breker
Bayan tsawon lokaci da aka dauka ana zargin cewa da shi jarumar take a yayin wata hira da abokiyar aikinta Hadiza Gabon ta yi da ita saidai Mawakin ya fito ya wanke kansa kamar haka,
"Assalamu Alaikum masoyana tare da fatan kun sha ruwa lafiya, dazu wasu daga cikin masoyana s**a ja hankali akan wannan batun da yake ta yawo cewa Rukayya Yusuf yar asalin Niger wadda Hadiza Aliyu tayi hira da ita, wasu mutane na cewa wai da ni ta yi soyayya kuma har na juya mata baya. Sam-sam wannan maganar ba haka take ba, hasali ma ni babu wata alakar soyayya tsakanin mu sai dai mutunci".
01/04/2023
Amaryan wani State
Ne wannan? πππ
31/03/2023
A Ranar Alkiyama Allah zai saka wadansu bayinsa cikin Aljannah babu hisabi. Allah ya sa azuminka/ki na yau ya zamo sanadin shiga cikin wadannan bayin Allah
Dan Allah katura zuwa group 3
30/03/2023
Allah Kasa Muna Cikin Ceton Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam.
Don Soyayyar Ka Da Annabi Katura Zuwa Group 3
29/03/2023
ALLAHU AKBAR: Wannan Ita Ce Bishiyar Da Manzon Allah (SAW) Ya Huta A Karkashinta
Don Soyayyar Ka Da Annabi Katura Zuwa Group 3
28/03/2023
Allah Ya Ban Miji Nagari ko Da Talaka Ne Afarmar wannan wata Mai Albarka
A Cewar Jamila Umar wani fata kuke mata?
26/03/2023
Don Allah zaka iya Aurena a haka? Banda Karya π
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja
