Comr Mubashshir Nura Chiranchi

Comr Mubashshir Nura Chiranchi

Share

That small salary is better than waiting for someone to give you money. 💵🤑
Be proud of your hustle.😋😄❤️

08/08/2025

Allah Yayi Maka Rahama Sadiq

27/07/2025

Eng. Sagir Koki Continuity 2027 ✊✊✊

Photos from Comr Mubashshir Nura Chiranchi's post 24/07/2025

Yara Manyan Gobe 😍

23/07/2025

Hon. Eng. Sagir Ibrahim Koki 😍
Continuity 2027 ✊ ✊ ✊

22/07/2025

Alhamdulillah 😍

Photos from Comr Mubashshir Nura Chiranchi's post 21/07/2025

Muna Gdy Da Karramawa Kumbosa 2025 Award

21/07/2025

MATARSA YAKE DUKA yan uwanta s**azo Har gidan s**a zaneshi😂

Photos from Comr Mubashshir Nura Chiranchi's post 21/07/2025

ASAFIYAR Jiya, LAHADI 20-7-2025

Al'umma ta shaida irin kishin addini da ilimi da Dr. Askia Shaikh Nasir Kabara ya nuna yayin da ya halarci taron Kungiyar Dalibai na Karamar Hukumar Kumbotso.

A yayin wannan taro, Dr. Askia ya fanshi littafi da aka kaddamar da kimar naira dubu dari biyu (₦200,000). Wannan mataki ya kara nuna goyon bayansa ga cigaban matasa da ilimi.

Har ila yau, shugabannin kungiyar da jagororin Kwankwasiyya na Kumbotso sun girmama shi bisa irin gudummawar da yake bayarwa. Wannan girmamawa ta kasance alamar yabo da karbuwa daga jama’a.

Allah ya saka da alkhairi, ya kara masa ikon ci gaba da hidimar al’umma da addini. Amin.

Comr. Mubasshir Nura Chiranci

20/07/2025

Tare Da Mai Girma Chairman Na Karamar Hukumar Kumbotso Hon Abdullahi Gali Basaf

Photos from Comr Mubashshir Nura Chiranchi's post 20/07/2025

Shi aboki ne na daban — wanda kullum yake mafarkin ci gaba, kuma ba wai kansa kaɗai ba, har da abokan sa. Ya fi son ganin dukkanmu muna hawa sama tare. Wannan halin nasa na ƙaunar cigaban juna ya sa yana da muhimmanci a zuciyar mutane da dama.

Ina roƙon Allah ya cika maka burinka, ya tabbatar da mafarkinka, ya kuma sa ka ga cigaban da kake so a rayuwarka. Ka cigaba da kasancewa haske a cikinmu.

Happy Birthday, Aboki Mai Kishin Ci Gaba!
Allah ya ƙara maka albarka da daukaka.

Comr. Mubasshir Nura Chiranci
19-7-2027

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Abuja