Sheikh mal Alto ya'u Dambatta
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh mal Alto ya'u Dambatta, Health/Beauty, Dambatta, Abuja.
23/07/2024
Qadiriyya Media Connect Ɗambatta/Makoɗa:
Assalamu'alaikum Ƴan'uwa Muhammadawa Na Ƙana Nan Hukumomin Ɗambatta Da Makoɗa Dama Na Sauran Garuruwan Da Suke Kewaye Da Waɗannan Ƙana Nan Hukumomin, Muna Ƙara Sanar Daku Cewa Cikin Ikon Allah Mun Buɗe Register Yin Taron Sadar Da Zumunci Ga Ƙadirawan Da Suke Wannan Yankin.
Insha Allahu Taron Zai Kasance Anan Kusa, Kuma Za'a Gabatar Dashi A Ƙaramar Hukumar Ɗambatta.
Duk Wanda Zai Halarci Taron Zai Biya Kuɗi Naira Dubu Ɗaya 1k.
Ga Duk Wanda Zai Tura Kuɗinsa Zai Tura Ta Wannan Account Ɗin:
Account Number: 3159972019.
Name: Sani Bilya Yakubu.
Bank: First Bank.
Duk Wanda Ya Turo Da Kuɗinsa Sai Ya Tura Receipt Ɗin Biyan Kuɗin A WhatsApp Ta Wannan Number: 08061200346
Fatan Allah Ya Tsara Mana.
22/07/2024
Da izinin zamu fara yin rigister na Taron Qadiraya Media connect na Dambatta/makoda a yau kamar yadda muka Sanara duk Wanda yake da sha awar shiga Taron sai zaiyi register kmar haka
Ya tura receipt ta wannan number
08061200346
Allah ubangiji yabamu nasara Alfarmar shugabaan hallita Muhammad rasullula
Masha Allah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Dambatta
Abuja
R
