Wayar Ka Shagon Ka

Wayar Ka Shagon Ka

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Wayar Ka Shagon Ka, Health/Beauty, Abuja.

12/03/2024
Photos from Wayar Ka Shagon Ka's post 06/10/2023

A Abinda Ya Baiyana WOW Mining Sunfi Kowani Mining Kuɗi A Hannun Su A Yanzu

Sabuwar wallet ce da s**a bada damar ayi mining na token dinsu mai suna $wow wanda a Q1 2024 za'ayi launching nasa, wallet dinsu non custodian ce already tana aiki yanzu haka.

Abin da zakayi shine ka shiga wannan link din kayi download na wallet din a Play store: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.hxg.wallet

Kayi creating na wallet, saika je inda aka rubuta Dapp (Wajen Browsing) acikin wallet ɗin daga ƙasa din sai kayi pasting na wannan link din a wajen:

https://app.wowearn.com?inviteCode=US296F
https://app.wowearn.com?inviteCode=US296F
Idan mutum yakasa copy na link din zan ajiyesa a comment section

Daganan sai kayi connection na wallet dinka kawai ka fara mining.

Ga yadda zakayi nan a kasa na saka hotuna a ƙasa .

Karkayi wasa da wannan mining din saboda already suna da funding and partners daga manyan investors. Sannan tun yanzu idan mutin ya jajirce suna turawa mutun dollar a wallet ɗinsa. Wanda kai tsaye zaka iya cirewa. Sunyi raising kuɗi $30 million, mu samu mu raba su da kuɗin.

Idan ka samu matsalar 'IP duplication' mutin yayi amfani da VPN ɗin Tunnel Bear. Idan kuma kana so ba sai kayi da wallet ɗinsu ba, kawai kayi copy na link ɗin kayi pasting a Trust Wallet ka fara Mining.

Photos from Wayar Ka Shagon Ka's post 21/09/2023

Alhamdulillah
Duk Wanda Yayi Mining Din Pi Network Na Tabbata A Yanzu Yana Cikin Alkhairi, Ina Da Tabbacin Indai Kayi KYC ka Mori Pi A Yanzu, Ko Yanzu Idan Kayi KYC Pi Dinka Yana Available Balance Kazo Ina Siyan Duk Daya 250 Naira.

Yanzu Haka Akwai Sabon Mining Me Suna ICE Kuma Shima Muna Saka Masa Rai Insha Allahu Mutane Zasu Amfana Kamar Yadda Aka Amfana Da Da Sauransu
Ga Link Nan A Kasa Ga Duk Me Bukatar Fara Mining Dinsa
Saura Yan Watanni Shima Ayi Mainnet.

https://ice.io/

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Abuja